Abubuwan da suka dace ku sani kan Fir'auniya Bakar Fata Cleopatra
![]() |
Abubuwan da suka dace ku sani kan Fir'auniya Bakar Fata Cleopatra |
Fir'auniya Cleopatra ta hau kan mulki tana da shekaru 17 ta mutu tanada shekaru 39, tana jin yare 9. Ta kasance Sarauniya ta Masar daga shekara 1 zuwa 30 kafin Haihuwar Annabi isa (AS), kuma itace mai mulki na ƙarshe a jerin Fir'aunonin Masarautar masar. Bayan mutuwar Cleopatra, Masar ta koma hannun daular Roma.
Me yasa Cleopatra ta shahara?
Yayin da Sarauniyar Misira (51-30 KZ), Cleopatra ta rinjayi siyasar Romawa a wani lokaci mai mahimmanci kuma an san ta musamman saboda dangantakarta da Julius Kaisar da Mark Antony. A lokacin ta ba a taba yin mace kamarta ba.
Ga 'yan abubuwan da wataƙila ba ku sani ba game da sarauniyar Masar.
Ba ba Masariya ba ce. ...
Ta auri 'yan'uwanta biyu. ...
Malama ce da ke magana da harsuna tara. ...
Cleopatra 'kyakkyawa' ce ...
Watakila ita ce ta fi kowa arziki a duniya a zamanin ta.
Cikin abubuwan da aka santa dashi kuma ta shahara akai sun hada da :
1. Kyau hali
2. Iya girke girke
3. Iya zaman aure
4. Zafin nama
5. Fara'a da mutane
6. Fasaha da basira
Abubuwa sun saka take cikin jerin matan da suka fi shahara a duniya
Mulki
Cleopatra VII, sau da yawa ana kiranta "Cleopatra," ita ce ta ƙarshe a jerin sarakunan da ake kira Ptolemies waɗanda suka yi mulkin Masar ta dā kusan shekaru 300. Cleopatra ta mulki daular da ta hada da Masar, Cyprus da wani bangare na Libya ta zamani da sauran yankuna a Gabas ta Tsakiya.
Mutuwa
Cleopatra ta mutu ta hanyar kashe kanta a watan Agusta 10 ko 12, 30 BC, a Alexandria, mai yiwuwa ta hanyar shan guba a shekarar 2021, ma'aikatar adana kayan tarihi ta Misra ta ce an gano sululalla da dama da ke ɗauke da sunan hoton sarauniya Cleopatra.
Leave Comments
Post a Comment