Sahihin maganin Sanyi infections da kanunfari - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Sahihin maganin Sanyi infections da kanunfari

Sahihin maganin Sanyi infections da kanunfari
Sahihin maganin Sanyi infections da kanunfari 


Yadda zaku sarrafa kaninfari da ganyen goba don magance Sanyin infection da ke addabar mutane. 


A samu ganyen goba a dafa shi da kaninfari a rika sha safe da yammaci zai magance matsalar sanyin infection. 


A samu ganyen goba a kirbashi a dake da kaninfari sai a qara ruwa a tace asha zai magance matsalar Sanyi 


A samu ganyen goba a dafa shi da kaninfari da tafarnuwa a saka gishiri rabin cokali a sha kafin a ci abinci da minti 15 zai magance muku Sanyi. 


A samu kaninfari a dafa shi a ringa tsarki da shi maganin Sanyi ne sosai domin an yi amfani da shi kuma an samu biyan bukata. 


A samu saiwar lalle da saiwar zogale da kaninfari da ganyen goba a dake su a ringa Sha a nono ko Madara Zaki futar da Sanyi. Bayan ya futa ki dafa ganyen goba da saiwar lalle kina tsarki dashi Zaki bar qurajen gaba da kaikayin gaba 

 

Danyar citta kaninfari ganyen goba adafasu aringa Sha Zaki rabu d sanyi.


Amma mace mai jinjirin ciki ta gujeshi fa.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel