Magani
Maganin
Maganin Gargajiya
MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN
Saturday, February 1, 2025
0
![]() |
MAGANIN SANYI (INFECTION) NE SADIDAN. |
Maganin sanyi kowane iri kamar;
1. Kaikayin gaba
2. Kuragen gaba
3. Zubar farin Ruwa
4. Warin gaba
5. Daukewar sha'awa
6. Jin zafi lokacin saduwa Da sauran cutukan sanyi.
KAYAN HADIN SUNE KAMAR HAKA
1. Citta danya
2. Tafarnuwa
3. Kurkum
4. Lemon tsami
YANDA AKE HADAWA
A gyara su da kyau, a yayyan ka su, se a zuba a tukunya a dafa, a rika shan karamin kofi daya, sau 2 a rana.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment