MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA

MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA
MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA


AKWAI ALAMOMIN DA MUTUN ZAI GANE YANA DAUKE DA CIWON SUNE KAMAR HAKA.


ALAMOMIN DA KE NUNA MACE NA DAUKE DA CUTAR SANYI


 ALAMOMIN SANYI NA MATA.


– Jin Zafi Lokacin Jima’i

– Kaikayin Gaba

– Fitar farin ruwa agaba

– Gushewar Sha’awa

– Warin gaba.


ALAMOMIN SANYI NA MAZA


– Kankancewar Gaba

– Saurin Inzali

– Kaikayin Matse matsi

– Kaikayin Gaba

– Gushewar Shaawa, Da Sauransu.


ABINDA ZA’A NEMA


– Namijin goro guda 5

– Citta mai yatsu guda 4, ko 5

– Tafarnuwa guda 3 ko

– Lemon tsami guda 1.


YADDA AKE HADA MAGANIN CIWON SANYI 


Sai ayanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shikuma lemon tsamin a yanka shi a matsa Ruwan acikin tukunya Kuma ajefa bawon aciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsahon sati 2.


Insha Allahu za’a sami waraka idan an jarraba


MAGANIN CIWON SANYI NA MAZA DA MATA


Dan samun maganin istima'i, kankancewar azzakari dakuma saurin kawowa lokacin jima'i za'a iya tuntubarmu a Facebook ko Whatsapp Kai tsaye.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel