INGANTACCEN MAGANIN SANYI (WANDA AKA SANI DA INFECTION A TURANCE) - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

INGANTACCEN MAGANIN SANYI (WANDA AKA SANI DA INFECTION A TURANCE)

INGANTACCEN MAGANIN SANYI (WANDA AKA SANI DA INFECTION A TURANCE)

INGANTACCEN MAGANIN SANYI (WANDA AKA SANI DA INFECTION A TURANCE)


Bayani game da maganin Sanyi wato Infection da ya addabi mutane masu aure da masu shirin yin auren, musamman a wannan lokaci d muke ciki.


Masu fama da ciwon sanyi na:

1. Zafin fitsari.

2. Ɗaukewar sha'awa.

3. Fitar farin Ruwa a lokacin jima'i ko kuma haka nan

4. Ƙaiƙayin gaba.

5. Fitar Quraje.

6. Ciwon mara.

7. Ƙanƙancewar gaba.

8. Fitar wani daskararren abu kama dusar awara.

9. Jin motsi a mara ko a gaban mace.

Da sauran matsalolin da ba a ambata ba waɗanda sanyi ke haifarwa.


Insha Allah in dai an dage da yin amfani da wannan haɗin za a samu lafiya.


Abubuwan da ake buƙata wajen haɗa wannan magani sanyi su ne kamar haka:


1. Garin Qusɗul Hindi cokali 20

2. Garin Habbatussaudā' cokali 10

3. Lemon Zaƙi

4. Lemon Tsami


Za a haɗe garukan a waje guda, sai a ɗebi cokali guda na haɗaɗɗen garin a tafasa tare da lemon Zaƙi 2 da na tsami 2 da ruwa kwanon sha guda sai a sauke a tace a riƙa shan kofi guda-guda sau huɗu rana.


Idan akwai iyali to a tare za a riƙa shan maganin.


Sai dai kuma wani jan hankali ga masu irin wannan lalurar da ma sauran cututtuka.


Da yawan mutane su nayi gaugawa wajen neman sauki to kusani ba awa CUTA gaggawa.


Kuma tunda takama ka to dole kayi hakurin shan magani na tsawon lokaci idan kana son warkewa.


Don ko gobara bata kama gida dan an watsa mata ruwa ta Daina ci balbal sai hayaki, shikenan a bari ace ta mutu to ku za asha mamakin sake tasowar ta.


Dole asha mgn na tsawon lokaci Dan cutar itama ba ranar tazoba.


Allah yasa mu dace.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel