AMFANIN SABAYA A JIKIN YA"MACE - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

AMFANIN SABAYA A JIKIN YA"MACE

AMFANIN SABAYA A JIKIN YA"MACE
AMFANIN SABAYA A JIKIN YA"MACE 



Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Zai Taimaka Wajen Dawo da Halittan Da Allah Yai Mata Jikinta Nonon Bazai Zube Ba.


Na Biyu Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Jikinta Zaiyi Laushi Kamar Kwalabiya 


Na Uku Idan Mace Tana Amfani Da Sabaya Da zarar ta Haihu Irin Ramar Da Mata Keyi Baza Tayi Ba


Kuma Ruwan Nononta Zai Qara Yawa Sannan Bazai Lalace Ba Kuma Yaron Data Haifa Allah Zai Kareshi Daga Dangin Cututtuka Sannan Hatta Magidanci Idan Yasha Yana Qara Masa Lafiya Da Kuma Kuzari a Jikinsa Hatta Wajen Kusantar Iyalinsa


ABUBUWAN DA AKE BUKATA WAJEN HADA SABAYA SUNE KAMAR HAKA


Al Kama 1Mudu

Danyen Shinkafa 1Mudu

Waken Suya 1Mudu

Ridi ½Mudu

Hulba ½Mudu

Gyada Mai Bargo/Kamfala

Madara

Zuma


YADDA ZA'A HADASU SHINE:


Ridi Da Gyada Ana Hadasu Wuri Guda Ridi a Soyashi Yadda Ake Kantu, Gyadar A Soyata Yadda Ake Quli Quli, Shinkafa Da Alkama Ana Jiqasu Tsawon 5hour Sai a Shanya Da Laima a Jikin Sai a Hadasu Wuri Guda


Da Ridin Da Gyadar Da Al Kama Da Hulba Da Shinkafar Sai a Niqa Matarka Tin Tana Da Ciki Ya Kamata Ka Fara Bata Har Zuwa Haihuwa Kaga Yadda Zatai Da Yaronta Kuma Nononta Dana Shayarwa Ko Bata Shayarwa Bazai Canza Ba Da Ikon Allah 


YADDA AKE SHAN SABAYA 


Yadda Ake Dama Kunu Haka Ake Damashi Sai Dai Idan aka Zuba Ruwan Zafi Ana Iya Maidashi Kan Wuta


Cokali Uku a Rana ta Riqa Hadashi Da Zuma Da Madara Musamman Cikin Babban Cokali Idan Kuma Harda Magidancin Sai a Sanya Cokali Shida.



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel