YAYANA KO RUHINA - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

YAYANA KO RUHINA

 


Ummi najin sallamar Abbu tafito da sauri ta sameshi zaune kan varender agefensa ta zauna tace yaya dai Ina kaje tunda safe?” Ajiyar zuciya yyi yace naje fadar lamido neh bbu yadda bnyi bah a barni In ganshi ma anki” Gyada Kai tyi tace Allah ya shigemana gaba” Da amin ya amsa takuma cewa Dan uwan Farhaan sunzo tareda simraan “ Da mamaki Abbu Yace simraan kuma? Me tazoyi? Ka mnta Da batun bikin neh Abbun sadeeq ai dalilin dawowanta kenan azo ayi hidiman biki a daura auren gashi yanzu wannan abu ya faru bnsan ta Ina zamu fara bah” a sanyaye yace Toh yanzu Ina dan uwan Farhaan din? Bai gama rufe baki ba Abddool ya doka sallama suka shigo gidan dashi dasu sadeeq lokacin har duhu ya farayi Amma akwai wadataccen hasken wutan Nepa. Rusunawa Abddool yyi ya gaishe sa Da Murmushi Abbu ya amsa yace ina sauran yan uwanka” suna nan lfya Sunce a gaisheku’ masha Allah Abbu yace. Babban Carpet dke shimfide Abbu ya nuna masa Yace bismillah zauna” zama sukayi dasu sadeeq Da duk sukabi suka cikashi Da surutai shikuma sai biye masu ykeyi. Daki Abbu ya shiga. Baa jima ba simraan ta fito dga daki da cooler da plate agaban Abddool din tazo ta ajiye tace shud I serve u now?” Murmushi yyi yace no ill serve my self karki gajiyarda kanki matar Yaya” Murmushi tyi tace Kai Besty” ciki ta koma tafito Da tray daukeda drinks da ruwa ta dire masa sannan tyi hanyar dakin Abbu. Bude coolern yyi jollof din taliya dataji carrots dasu greenbeans da Liver neh aciki. Deba yyi a plate din yasaka masu forks guda uku Yace Toh boys kuzo muci” make kafada sukayi sukaci sun koshi. Bata fuska yyi yace watau bkuso kuci abinci dani koh kuma kunce ni abokin ku? Sadeeq neh ya tashi da gudu yashiga dakin ummi yace Ummi abokina yace sai lallai munci abinci tare Da shi muci?” Gyada masa Kai kawai ummi tyi yafita Da gudu ya dawo ya zauna yace najeeb ummi tace muci” Murmushi Abddool yyi aransa yace watau ma Sai an tmbyi UMMI, hakan yyi at least yaro yanada tarbiyan girmama bako Da nagaba dashi Cox wasu yaran idan bako yazo yanacin abinci koh bai kirasu bah sai kaga sunzo sun sakashi gaba. Abbu yace Toh yanzu simraan kaina ya tushe, kinga dama gobe neh koh jibi mukesa ran zaa kawo lefenki Toh gashi abin nan yazo ya faru. Ina muka nufa ina zamuje, aina zamu samu mafaka har a samu a daura maki aure idan yaso mu zamusan nayi” Girgiza Kai tyi tace Abbu ba inda zamu zauna a daura aurena ni damuwana bah babban matsalata ya zakuyi bayan auren Toh Ina zku koma? Bmuda koh Ina daya wuce nan din tunda shine gidanmu halal malak dinmu Amma an samu wanda yyi nasarar rabamu dashi” shiru kawai Abbu yyi baice komai bah. Da gudu sadeeq ya shigo dkin yace Abbu kazo kayi baki ana nemanka a waje” kallon simraan yyi wanda itama kallonsa takeyi tukun yace Toh muje. Fita sukayi hanunsa na rikeda Da sadeeq. Abddool yabisu Da kallon tausayi, Girgiza Kai yyi yaci gaba da cin abincin sa. A waje kuwa wasu yan matasa neh guda hudu, Abbu na fitowa sukace bawani abu bne ya kawo mu munzo neh mu kara tunatar dakai dole kabar garin nan gobe gobe basai jibi bah kaci sa’a lamido ya hanamu da kone gidan nan zamuyi murus wlhy, kuma munji labarin kayi bako Toh Ina yke? Munada tabbacin yana dya dga cikin wayanda kuke aikata mummunan aiki da,Toh ka tattara shi da yan gidanka ku bar manah gari idan ba haka ba rai zai baci don a shirye muke mu dau fansa” Toh idan ba a tattara an har garin hah uban me zakuyi?” Kallon mamaki samarin sukabi Abddool dashi, shima Abbu tsaye kawai yyi yana kallonsa zuciyarsa na karyewa don yariga yasan Abddool yaji abinda yke faruwa wanda ba haka yaso bah. Yaso ayi komai a sirrance har a samu a daura auren simraan din. Daya dga cikin samarin neh yace, Kai ka kama kanka bmu iso kanka ba tukun mu bamusanka bah shi muka sani Saboda haka dashi zamuyi tunda shine maci Amana” mugun kallo Abdool ya aika masa yace tayaya zaku kirasa Da maci amana bayan bkuda tabbacin Abinda kuke tuhumarsa dashi? Jaririnku ya taba bata neh? Gayamin awani gida jariri ya bata koh ince jarirai suka bata tunda kunce ya saba Yi, kuma wani uba neh ya dauki yarsa ya basa da sunan an aurar Da ita aka kaita karuwanci? Dab da Abddool saurayin yazo ya tsaya kaman zai hankade sa Yace Toh idan ka isa ka hana abinda akayi niyan yi tunda naga kaman akwai jiji dakai na masu kudi a tare dakai, Toh mu bbu ruwanmu Da waye kai cin ubanka zamuyi” a fusace Abddool yace dis should be d last time da zaka sako mahaifina cikin magananka, kasan waye shi dazaka ambace sa da dirty mouth dinka!” Ya karashe maganar a tsawace. Kafadarsa Abbu ya dafa yace barsu Abddool zomuje bbu amfanin musayar kalamai dasu idanunsu a rufe yke nasan wataran gaskia zata bayyana kuma zasuji kunya. Kazo mu shiga ciki, Ahankali Abddool yace Abbu kashiga Ina zuwa waya kawai zanyi bazan kulasu bah.” Gyada Kai Abbu yyi yashige ciki Abddool yaciro wayarsa yayi dialing numbern daddy sannan ya koma gefe yana jin samarin sunata kunduma ashar, bayan ya gama call din wani zuciya tace ya tanka su Amma saboda darajar Abbu ya hanasa yasa kawai yashige cikin gida. A tsakar gidan ya samu UMMI Da Abbu dakuma Simraan din, zama shima yyi a gefe saiga mijin Addah sapnah yashigo bakinsa daukeda sallama sapna na biye dashi a baya. Gaisheda Abbu yyi sannan yabama Abddool hanu suka gaisa Da fara’a. Gaisheda ADDA sapna Abddool din yyi ta amsa kana tace yasu Mami Da sauran mutanin gida suna lfya. Duk yace suna lfya. Shiru akayi na yan seconds kamin Abbu Yace Abddool ga mujaheed nan zakuje ku kwana tare kaji kabishi” ajiyar zuciya Abddool ya ajiye Yace Abbu ku shirya kayanku a daren nan gobe Da Asuba zamu tafi In sha Allah. Kayakinku kawai zaku dauka Duk wani sauran abin abarshi” Da mamaki Abbu Yace Abddool Ina zamuje kuma goben? Sosa keya yyi yace Kano Abbu” Da ido duk matan gurin suka bisa yayinda bugun zuciyar simraan yke dada tsananta coz ita she doesn’t understand Abddool again. Nanata kalmar Kano Abbu yyi sannan yace me zaaje yi a Kano? Dan Murmushi yyi yace chaan zaku koma zama In sha Allah Abbu, bbu amfanin tsyawa anan. Girgiza Kai Abbu yyi yace bazayi haka bah kada ka damu wannan duk zai wuce gobe Da safe ma zan koma fada idan Allah yyi suka barni nga lamido zan rokesa In masa bayani tunda dai sharri aka kin zai janye” wayarsa dke cikin aljihu neh ya dau ringing, hanunsa ya zura yaciro wayar yasa akunne bakinsa daukeda sallama. Eh Daddy gashi barin basa kuyi magana,” mikewa yyi yaje gaban abbu ya rusuna ya bashi wayar yace gashi daddy neh zakuyi magana”  amsar wayar Abbu yyi yamike yashiga daki. Bayan kaman minti biyar ya fito ya mika ma Abddool wayan din sannan yace Ummin simraan ku shiga ku shirya Gobe zamu wuce Da asuba” Sapna ce ta mike tace Toh abbu nima barinje In shirya” wani kallon bkida hankali mujaheed ya aika mata. UMMI data lura da hakan neh tace Keh sapna ga Gidan mijinki a nan wani shiririta neh Kuma wai zaki shirya kije Ina? Wasu zafafan hawaye neh suka sauka idanun sapna tace dan Allah UMMI ki barni na biku koh bayan kwana biyu sai na dawo” mujaheed neh Yace shikenan UMMI tunda kwana biu tace kuma ga bikin simraan taje kawai idan an gama sai ta dawo” Murmushi sapna tyi tashare hawayenta. Saida safe mujaheed Da Abddool din suka masu sannan suka fita. Dakin Ammu Abbu yashiga ya sameta zaune kan sallaya sai raba idanu tkeyi, Ammu simraan zatazo ta tayaki hada kayan ki gobe zamu tafi. Dafe kirji Ammu tayi tace junaidu Ina zamuje kafa san bmuda inda zamuje gaskia ni bn yarda ba kasan yadda zakayi kawai abarmu mu zauna garin nan “ a sanyaye yace munada inda zmuje Ammu ki yarda dani. Ficewa yyi yabarta Da hangamemen bki a ranta tana nadaman aika aikan data aikata gashi suna zaman zamansu an tashesu dga mahallinsu. A daren ranan bbu wanda yyi baici kwakkwara gidan, simraan koh bbu yadda bata Yi Da Farhaan yagayamata meyasa Abddool yace su taho Da iyayenta Amma yace shi bai sani bah ta tmbye daddy. Dole ta hkura Da maganan sukaci gaba da hirar soyayyar su suna tsara yadda bikinsu zai kasance Da yadda zasuyi rayuwar aurensu. Washe gari bayan sallan asuba wata babban mota tazo tayi parking kofar gidan, firfito da jakukunan kayakinsu akayi akasa a motar. Itadai Ammu bakinta yaki mutuwa akan dole Sai an gayamata inda za’a. Motar sienna ce, UMMI da sapna da Najeeb a baya, Abddool da Abbu tareda little sadeeq daya makale masa kuma a tsakiya. Sai simraan ita kadai gaban motar. Bayan sun sauka yola. Lokacin karfe 9 na safe. Airport aka kaisu sunyi jiran 40 minutes kamin suka wuce ciki Mamaki fall zuciyar kowa ganinsu a airport. Simraan ce ta kira Abddool a waya da mamaki yajuya ya kalleta ganin kiranta a wayarsa bayan gasu nan tare. Alama ta masa da ido akan yazo. Gefenta ya koma, kasakasa tyi da murya tace ABDDOOL wat is going on ba a mota zamuje bah meya kawo mu airport? Murmushi Abddool yyi yace keh waya gaya maki inlaws din Yaya Farhaan zasuyi tafia a mota ai ba girmansu bne, jirgi neh ya kamace su.” Jinjina Kai kawai tyi a ranta tana tunanin Wani irin so Farhaan yke mata dazai kashe dubban kudi haka gurin siya ma Family members dinta guda biyar including her bakwai ticket din jirgi. Ajiyar zuciya ta sauke jin ana announcing jirgi zai tashi In 10 minutes. Mikewa Abddool yyi ya riko hanun yaran yace muje, bayansa sukabi su duka zuwa filin jirgin. Waro idanu Sadeeq yyi yace me zan gani haka Aeroplane babba ba irin wanda nke kallo a takadda bah. Murmushi Abddool yyi yace Wlhy nima nasha mamaki abokina kalleshi fah kato dashi kuma ciki zamu shiga” Da sauri najeeb yace yaya Abdool Da gaske ciki zamu shiga? Gyada masa Kai Abddool yayi yace yes little one” dga Abbu har UMMI da Adda sapna bbu wanda ya iya cewa komai Cox abin yafara wuce tunaninsu idan ba mafarki sukeyi ba wai yau sune zasu shiga cikiin jirgi. Suna zuwa bakin jirgin Abddool ya dga sadeeq da najeeb ya daura kan steps yace oya kufara shiga. Exitedly yaran suka fara taka steps din bbu koh irin tsoron first time din nan. Abddool yace UMMI bismillah. Hawa tyi Sapna tabi bayanta duk cikinsu ya duri ruwa saboda fargaba. Hanun Ammu Abbu yarike yace Ammu zo ki shiga, fizge hanunta tyi  ta kankance idanu tace junaidu komardani Mubi” ajiyar zuciya Abbu yyi yace dan Allah Ammu ki shiga lokaci na tafia. Tsaki taja tace ni zan shiga a kasheni a karon bnza? Jirgi fah, badani zaa hau sama ba wlhy shiyasa ma koh kwadayin zuwa macca ban tabayi bah” Murmushi Abddool yyi simraan tace Abbu kashiga zata shigo neh. Shiga abbu yyi yanajin Ammu nacewa junaidu dan ubanka ka sauko ka maida ni mubi nace.” Simraan tace Abddool kaima shiga. Daria kawai yyi yashiga yabarta daga ita sai ammun. Hada fuska tyi ta dubi Ammu tace kinga shigana nima idan jin gaji da tsayuwar kya nema hanyan shigowa idan kuma bazaki shigo bah ki nema hanyar mubi ki koma lamido yaasa a jefa ki a gidan yari ki mutu chaan abama angulu gawarki” hayewa tyi tabarta tsaye a gurin harta fara matsar kwalla.tana shiga ta samu har sun zazzauna dukansu sits dinsu duk layi daya neh. Abbu yace ina ammun? A takaice tace tana zuwa an kaita convenience neh” shiru kawai abbu yyi Don shi harga Allah baima san me convenience din ke nufi bah. After 2 minutes sai ga ammu da wata air hostess rikeda hannunta. Danne dariyarta simraan tyi, fuska a murtuke ammun ta zauna a kujerar Da airhostess din ta nuna mata bayan minti dya jirgin ya dage. Daga Ammu, Abbu, UMMI , Da sapna bbu wanda cikinsa bai hautsine ba Da jirgin ya daga. Sudai little ones koh a jikinsu bnda dadi Da sukeji yau gasu a jirgi. Bayan la’asar suka sauka a airpot na Kano. Firfitowa sukayi kowa da tunaninda ykeyi a ransa, har lokacin Ammu bata sake fuskar ta ba a ranta kuwa tana ayyana irin bugunda zatayi ma simraan idan sun isa inda zasuje. Inda ake jiran mota sukaje suka tsaya dukansu. Baa jima bah wasu manyan haddadun motoci worth millions of naira guda biyu sukazo sukayi parking gabansu, driver din ya fito ya bude kofar gaba Abddool yace Abbu bismillah, shiga abbu yyi tukun driver ya rufe ya Kuma bude kofar baya Yace UMMI ku Shiga. Shiga UMMI tyi ya dubi Ammu yace ammu kema ki shiga mana. Kauda knta gefe tyi tace bazan shiga bah Ina kayana yke Ina jakar kayana” dab da kunnenta simraan ta kawo bkinta tace mata ki shiga koh kamar yadda na maki a yola In miki anan kinga nan kuma bbu wanda ma zai taimakeki garin Kano d fadi tke yanzu sai a sace ki. Zaro ido Ammu tyi tace keh Yar nan karki cemun a Kano muke?” Tabe baki simraan tyi tace ya rage naki. Da sauri tashiga driver ya rufek kofar yaja suka tafi. Dayan motar driver ya bude shima Addah sapna tashiga gaba sannan Abddool Da simraan tareda yaran kuma a baya. Suna zuwa kofar gidan gate man ya bude tankamemen gate din suka shiga. Firfitowa sukayi Sudai UMMI a ransu sai yaba kyau Da girman gidan suke, don gidan tamkar wani estate neh shashi shashi. Wani babban sashi dayafi kowanne shashi girma a gidan except na daddy da girmansu yazo daya da shashin. Abddool neh yazo daidai inda simraan tke Yace welcome to ur inlaws house” zare ido tyi tace dis is ur house? Gyada mata Kai yyi yace eh gidanmu neh yaya bai taba kawoki koh kofar gidan ya nuna maki bah? Gyada Kai tyi tace no ni bai taba nuna mun bah, Murmushi yyi yace toh gashi kin shigo kuma In sha Allah bbu fita Don nan neh gidan Aurenki” Murmushi Kawai tyi. Key yasa ya bude part din Yace bismillah ku shiga Ina zuwa. Shiga sukayi kowa na baza iya kauyancinsa barinma hajia Ammu. Kowannesu mamakin gidan sukeyi Don su koh movies da suke dan kallo bsu taba cin karo Da gidan wani hausa man mai girma haka bah sai yawanci Yan east din nan neh sukeda gidaje haka a nasu hasashen. Part din mami Abddool yashiga, zaune ya sameta da ita da Maryam. Bayan ya gaishe ta tace Ina ka bace tsakanin jia Da yau ? Shafa kansa yyi yace Daddy neh ya aikeni” tabe bki tyi tace koh kuma ubanka Farhaan neh ya aikeka bah. Murmushi yyi yace Daddy yagaya maki zaayi baki koh? Gyada Kai tyi tace Eh,.

Ajiyar zuciya yyi Yace Toh is everything ready? Eh tace masa kana tyi kiran Haula, bayan tazo tace keda su zubaida ku deba duk dishes dakukayi akai sabon shashi anyi baki. Amsawa haula tyi cikeda ladabi sannan ta koma kitchen suka fara firfitoda manyan warmers na abinci. Kallon Abddool tyi tace suwanene ma bakin? Murmushin gefen baki yyi yace ur in-laws. Hararansa tyi tace bnson shashanci gayamin suwanene. Iyayen simraan neh da kannenta da Kuma grandma dinta tareda sister dinta.” Wani ashar mami ta lailayo tace Allah ya isa mun da wahalarda alhaji yasa na dingayi tunda garin Allah ya waye ashema makiya na nyiwa bauta. Daria abin yabama Abddool Amma baiyi ba sai cewa yyi dama daddy yace idan sunzo ki kirasa.” Da sauri ta dialing numbern daddy, yana picking tace habah Alhaji yazakamin haka?” 



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel