Yadda Za ka Daɗe Kana Fafatawa Da Iyalin Ka Idan Kana Shan Wannan Haɗin |
Yau nazo muku da wata fa'ida domin amfanin maigida. Wanda yake da matsalar raunin gaba, rashin kuzari, da matsalar saurin inzali, ma'ana saurin kawo wa idan ana tarraya da iyali. Idan kana fuskantar waɗannan matsalolin da muka ambata to kasha kurumin ka yau nazo muku da wata fa'ida ta musamman.
Abu biyu ne kacal kawai za ka nema idan za ka yi wannan haɗin.
(1) Garin kaninfari za ka nema idan baka samu ba sai ka siya ka daka shi ko kuma kasa matarka ta dake maka shi.
(2) Madarar ruwa ta gwangwani, amma kamar rabi ma ta wadatar.
Sai ka samu mazubi mai kyau ka zuba madarar a ciki sannan shi kuma garin kaninfari sai ka zuba kamar rabin cokali a ciki, sai ruwa shima kamar rabin kofi '. Amma don samu ka samu ruwan roba domin yafi inganci sai ka zuba kamar rabin kofi.
Sai ka juya shi sosai yadda za su haɗe sannan sai ka shanye. Kuma wannan haɗin ana sha ne kamar minti 30 kafin ka kusanci iyalin ka. Ka yi a haka duk bayan kwana 3 kafin ka kusanci matar ka. Za ka samu waraka daga matsalar raunin mazakuta, rashin kuzari da kuma saurin inzali.
Ka yi Kamar tsawon wata ɗaya kana yin wannan haɗin kana sha duk bayan kwana 3 ko kuma 2. Kai za ka iya yin sa a kullum idan kana da damar yin hakan domin zai ratsa maka jiki idan kana yin sa akai-akai. Idan kayi kaji daɗi to ka yi gaggawar sanarwa da abokan ka domin suma su amfana.
Wannan haɗin munyi shi kuma jama'a da dama sun yi amfani dashi kuma sun samu biyan buƙata. Don haka kaima za ka iya yin sa kuma ka samu waraka daga matsalar da ke damun ka ta rashin kuzari da kuma karfi a yayin kusantar iyalin ka.