YADDA AKE MAGANCE URIC ACID
![]() |
YADDA AKE MAGANCE URIC ACID |
Uric acid Wannan ciwo ne Wanda inyarika yana taba Quda kadan daga cikin alamunsa shine:--
Yanwan ciwon gabobi.
Ciwon gwiwa da baya.
Ciwon dunduniya da rashin juriyar tsayuwar sallah.
Yawan haki bayan Yar tafiya kadan.
Kaji kafadar ka kamar an dora maka kaya.
Yana kashe Shaawar jima'i
Ciwon tsokokin jiki.
Yawan gajiya akan kowani aiki, kaji kamar kana ulcer.
Wanda a yau Mafi yawan tsofarfin mu duk suna dashi kamar ciwon kafafu, Rashi tafiya da sauran su.
Kuma yana warkar da ciwon nimoniya da Asima indai ana Sha insha Allah.
Yadda za ayi shine:-
A samo silin ganyan mangoru a wanke da gishiri guda 7 sai asa ruwa 1 lita wato pure water 2 a tafasa sosai kana a tsiyaye a rinka Sha safe da dare.
Yana daidaita sugar a jikin mutum.
Ana busar da shi adake su a rinka zuba cukali 2 a cikin tafashanshan ruwa bayan minti 10 sai Sha da safe da Rana da Dare Dan narkar da tsakuwar koda (kidney stones) a sami lafiya da Ikon Allah.
Yana Kuma Kone kitse mara kyau a jiki, wato yana rage tunbi Amma fa sai anbar da anci abinci akwanta haka Shan ruwan sanyi bayan cin abinci, sai a yi ta Shan ruwan ganyan mangwaro.
Kana Kuma duk mai fama da wancan matsalar ta uric acid to sai yakiyaye Wannan abubuwan:-
Cin Naman sa.
Cin kifi.
Cin Naman rago.
Cin Wake.
Cin koda.
Cin Hanta
Sai bayan Ya gama magani sai ya ci su shima sama-sama. To insha Allah za'a samu waraka cikin hukuncin Allah.
Leave Comments
Post a Comment