YADDA AKE KARYA JIFA DA SAMMU DA IBDALISSIHIR DA SAMUWAR DAFA'I A JIKIN MUTUM - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

YADDA AKE KARYA JIFA DA SAMMU DA IBDALISSIHIR DA SAMUWAR DAFA'I A JIKIN MUTUM

YADDA AKE KARYA JIFA DA SAMMU DA IBDALISSIHIR DA SAMUWAR DAFA'I A JIKIN MUTUM
YADDA AKE KARYA JIFA DA SAMMU DA IBDALISSIHIR DA SAMUWAR DAFA'I A JIKIN MUTUM  


Wanda yake so ya karya jifar da ke jikinsa ko sammu ko ibdalissihir da kuma samuwar dafa'i to ya aikata wannan aikin mutukar ka aikata wannan sirrin wallahi tallahi billahil'azeem ko wani kalar sihiri ne sai ya karye, tare da kuma samuwar dafa'i ko baka tare da ko daya yana da kyau ka aikata wannan sirrin domin kara lafiyar jiki ne da kuma kariya a gareka. 


YADDA AKE KARYA JIFA DA SAMMU DA IBDALISSIHIR DA SAMUWAR DAFA'I A JIKIN MUTUM 
 

Ana samun gurarin fura guda 3 sai a rubuta 


 لِإِيلَافِ قُرَيْشٍ 

KAFA 3

وَمَكَرُوا وَمَكَرَ اللَّهُ وَاللَّهُ خَيْرُ الْمَاكِرِينَ   

KAFA 3 

وَمَا رَمَيْتَ إِذْ رَمَيْتَ وَلَٰكِنَّ اللَّهَ رَمَىٰ

KAFA 3 


A Allo idan aka wanke rubutun sai a dama furar da wannan ruwan rubutun Amma shikadai Ba asa suga ko nono wajan dama furar daga ruwan rubutun sai furar  Amma da daddare ake damawa a sha da ansha sai a kwanta wlh tallahi billahil'azeem idan akwai abunda yahana rayuwarka cigaba daga cikin wadannan wlh sai sun rabu dakai kuma duk Wanda ya aikata wannan  sirrin ya kwanta bacci a ranar sai yayi bacci mai dadi Wanda mutum bai taba yin saba  kuma zai tashi sakayau Insha Allah. 


Nayi izini ga wanda yayi like da salatin annabi  da turawa zuwa group 3 domin yan uwa su amfana


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel