Sirrin Yadda Ake Haddace Ko Wani Irin Karatu Na Boko Da Islama |
Duk mai bukatar idan yayi karatu yazauna a kansa har karshen rayuwarsa, to yayi wannan aikin wallahi tallahi billahil'azeem ko baka gane karatu kayi wannan aikin sai kaga abun mamaki
Yadda Ake
Ana rubuta wannan ayar nan
وَعَلَّمَكَ مَا لَمْ تَكُن تَعْلَمُ
Kafa 41
Idan aka wanke rubutun sai a jefa Mazarqwaila acikin rubutun. Sai a barshi ya kwana da safe kafin aci komai sai asha
Insha Allahu duk abinda aka karanta za'a haddace Kuma bazai zube ba.