Sirrin KANKANA (WATERMELON) Ga Maza da mata — Android Pols
![]() |
Sirrin KANKANA (WATERMELON) Ga Maza da mata |
Wadansu mashahuran malamai 2 masana ilmi akan magungunan musulunci, Sun kasa cimma matsaya akan cewa kankana Maza tafiwa anfani ko mata?
Wato malam Abu Marwana Andalusa da malam Mustapha matawalla.
Amma Abu Marwana Andalusa daga karshe yace ita kankana mutum 2 ne sukayi taraiya akai,wato idan matar Tasha kankanar sai tabaiwa MIJIN bawun ya cinye.
Yace da zaka rinka cin bawun to ba cikin cikinka ne zai gyaru ba, aa Hatta fatarka sai tayi kyau sosai..
Ga yadda ake magance cutar sanyi da matsalar karfin mazakunta.
Sai Asami kankana na naira 100.
Tafarnuwa konso 1.
Sabowar tsamiya sili 4.
Ruwa pure water 4.
Sai Ahade su waje guda atafasa kana atace arinka Shan ruwan cup 1 da safe da Rana da dare kaga anshanye Wannan 4 kenan to haka gobe ma , Babu wani da zaiyi Hakan bace ya waraka daga Dukkan matsalulin sanyi cikin hukuncin Allah.
Yace ko Dabbar kace takecin bawun kankana kasha mamakin ta.
Ga Kuma na ma aurata.
Shima kankana na naira 100.
Tafarnuwa konso 1.
Tsamiya sili 4.
Citta guda 1.
Albasa ja Rabi.
Ganyan mangoru sili 4.
Ruwa pure water 4.
Atafasa kana atace arinka Shan ruwan cup 1 da safe da dare ku biyun kushanye shi.
Hakama gobe har zuwa sati 2 insha Allah idan sanyi ,rashin Sha awa, rashin karfin Gaba,raunin kwayoyin Halitta etc..to an waraka cikin hukuncin Allah.
Professor Ass yace duk wani maganin karfin mazakunta da ake kawowa gada kasar chana zuwa African to success nasa daga kankana ne.
Danhaka idan wadannan ne matsalulin ku to kuyi Riko da Wannan hadin.dan zaki fita daga matsalar zubewar ciki.da duk matsalar mara akace ko yaro ne ke fitsarin kwance to adura shi akan hadin shima.insha Allah.
Leave Comments
Post a Comment