Sirrin Jima'i — MAFARKIN KWAILA - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Sirrin Jima'i — MAFARKIN KWAILA

Sirrin Jima'i — MAFARKIN KWAILA

   MAFARKIN KWAILA


A sannu ya haye gadon shima yashige cikin bargon, cikin fargaba yakai hannunsa inda take, jikinsa na kyarma, sai hannunsa ya sauka lallausan cinyarta, wayyoo yaji wata shocking din dadi ta ratsashi, ahankali ya shafo cinyarta yaji hannunsa na tafiya a fatarta mai laushin gaske, Faisal ya runtse idanu yana jan numfashi bai dakata ba har saida hannunsa yakai inda yake mafarki wato matasan nonuwanta, wayyoo wani shauki yakama Faisal yaji hannunsa daidai nonuwan nan na Baby.


Cikin tsoron karta farka, yakama nononta daya cikin yatsunsa wayyyo ai jin nononta a hannunsa kuma wannan ne farkon taba nono a rayuwarsa, baisan sanda ya matsasu ba assssssh, sai yaji wani taushi nonon ta nutse ta dawo, sai ya cigaba da matsan nonon kawai, yakasa saita kansa duk ya rikice.


Yakara matsawa jikin baby, ya kamo dayan nonon shima yana matsawa, abunku da sabon shiga duk ya fita hayyacinsa musamman daya fahimci babu kaya a jikinta, tunda jikinsu ya manne yakejin shocking gabadaya ilahirin jikinsa. 


Tana cikin baccinta taji an matsa nononta da karfi, saiko taja nishi ta ware idanu dayake ba fuskantar juna suke ba baisan da farkawarta ba, ita kuwa bata waigoba domin tasan zaidawo wato wannan saurayin wanda tayi mafarki dashi jiya.


Faisal ya cigaba da jagwalgwalan nonuwan yana murzasu da karfi yana matsawa, Baby najin zugin yadda yake tausan nonuwan nata sosai amma takasa motsi dan gani take zaibace bat dazaran tayi kyakkyawan motse tunda Mafarki take. Haka tadinga nishi tana cizan labbanta da bankarewa wassshhhh dan dadin yafi yawa.


Faisal yayi nisa a duniyar dadi, iya nonuwan dayake taba sun ishesa komai, idan yana matsawa wani shaukin dadi ke ratsa zuciyarsa zuwa kwakwalwarsa, burinsa yaga yana wasa da nonuwa shiyasa tunda yakama na baby yaki sakewa duk ya rude matuka.


Baby ta matsu ya taba gindinta amma taji shiru kuma jiya da ahankali yake matsa nonuwan, amma yau da karfi, sai zuciyarta take cewa qila dan uwansa yaturo miki yau cikin mafarkin.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel