SIRRIN AMFANIN GANYEN Parsley — Android Pols
SIRRIN AMFANIN GANYEN PARSLEY |
GANYEN PARSLEY DA LARABCI ANA CE MASA (بَقدونس).
BASHIDA SUNA DA HAUSA BALARABE NE GANYEN.
ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA SAKA MASA ALBARKA, BAN TABA GANIN GANYEN DA YAKE MAGANIN CIWON KAFA, KA SHASHI YAU DA DARE GOBE DA SAFE KA TASHI KAYI TAFIYA, SAI WANNAN GANYEN NA PARSLEY.
SHINE FA WANDA AKACE IDAN MACE AL'ADA YA DAINA ZUWA MATA, TANA TAFASA SHI TASHA, AL'ADAN ZAI ZO ATAKE CIKIN LOKACI DA IZININ ALLAH.
SHINE FA AKACE IDAN MACE TANA HADA SHI DA CITTA, DA TAFARNUWA TANA TAFASA SHI DA RUWA, KO DANKA YANA FITSARIN KWANCE. INDAI CIWON SANYI MARA NE ALLAH ZAI WARKAR DASHI.
PARSLEY SHINE FA AKACE NAMIJI IDAN YA SHEKARA GOMA YANA DA MATSALA DA IYALIN SA IDAN ZAI SHA NA SATI TAKWAS, IDAN ALLAH YA YARDA SAI YA RABU DASHI.
MATAR DA TAKE DA MATSALAR SAMUN HAIHUWA ZATA IYA AMFANI DASHI.
ALLAH YA BAWA DUK WASU MARASA LAFIYA, LAFIYA.
✍️✍️✍️ Bashir Suraj Adam
Leave Comments
Post a Comment