SHAWARWARI DOMIN SAMUN GAMSUWA DA JIN DADI YAYIN MUAMALAR AURE
![]() |
SHAWARWARI DOMIN SAMUN GAMSUWA DA JIN DADI YAYIN MUAMALAR AURE |
Idan kana son jin dadin jima'i, karka rika yawaita shan maganin karfin maza, Musamman na kwayoyi.
Karka rika koyi da amasu video na jima'i (blue film) wà jen cewa sai kayi yadda suke yi.
Karka rika kusantar matarka lokacin da bata son jima'i, kuma ta nuna maka haka.
Ka rika tambayar iyalinka wuraren da tafi jin dadi idan ana wasannin sunna.
Ka rika yawaita shan kayan marmari, kamar su ayaba lemo da kankana
Ka rika motsa jiki koya yake, sannan ka rika kokarin samun hutu da bacci sosai.
Kar kayi Jima'i lokacin da baka da cikakkiyar sha'awa, domin baza ka samu gamsuwa ba.
Idan dayan ku yana da wata Cuta, bangren lafiya ayi kokari a magance wannan matsala kafin a cigaba da jima'i.
Karka kusanci iyalin ka lokacin da take al'ada ko ciwon mara.
Ka Rika kyautata muamalar ka tsakanin ka da iyalin ka, sannan kayi kokarin ka yi mata adalci.
Allah yasa mu dace.
Leave Comments
Post a Comment