Menene ke kawo Warin jiki (body odor)?

Menene ke kawo Warin jiki (body odor)?
Menene ke kawo Warin jiki (body odor)? 


Shin ko kun san menene dalilin da ke kawo warin jiki ga wasu mutanen ko da sun yi wanka sun saka sabon kaya? 


Rashin amfani da deodorant na daga cikin dalilan dake kawo Warin jiki ko da kuwa sun yi wanka sun saka Sabon kaya sun saka turare. Sai ƙamshin turaren ya haɗu da Warin jiki (body odour) ya bayar da wari mara daɗi. 


Kowa Yana da yanayin halittan jikinshi. Koda kayi wanka a lokacin da kayi zufa akwai wasu bacterias da suke haduwa da wannan zufan sai su bayar da wari mara Dadi.


Idan kayi amfani da deodorant wadannan bacterias din  baza su iya sa wari ba. Shi Kuma antiperspirant Yana Hana zufa ne, ta yanda zufan baima fito ba balle bacterias din su samu daman kawo wari.


Shiyasa yake da kyau kowa YA MALLAKI ACTIVELLE ANTIPERSPIRANT DEODORANT ROLL ON/SPRAY. HAKAN ZAI KARE KU DAGA SHARRIN WADANNAN BACTERIAS DIN.


ACTIVELLE ROLL ON SHINE MAGANIN WANNAN MATSALAR


Kowace mace ya kamata ta mallaki nata, Yana Sa hammata qamshi sannan Yana rage baqin hammata. 


Koda bakisa turare ba Baki da matsala. Zaki iya sashi kawai ki fita saboda Daman Bai kamata mace tasa turare Mai ƙarfi ba ta fita.


Mazan aure ku siya wa matayenku, samari ku saye ma 'yan uwanku mata Kuma akwai na maza.


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post