MENENE KE KAWO MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA? - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

MENENE KE KAWO MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA?

MENENE KE KAWO MATSALAR SAURIN INZALI GA MAZA?
Saurin inzali 


Su dai mata bincike Ya Nuna Suna Bukatar Jimawa a lokacin yin Jima'i, Akwai Matan Dake da Bukatar a dauki Akalla Mintuna Shirin 20 Ko Fiye Da Hakan Kamin Su iya Samun Biyan Bukata, a Yayinda kalilan ke Bukatar Mintuna Goma 10. Amma maza da yawa basa iya wuce mintuna 2 saboda matsalar saurin inzali. 


Sai Dai Wata Matsala Dake Addabar Maza Anan itace Zaka samu Wasu Mazan Ba Yanda Za'ayi Su Dauki tsawon minti biyar 5 akan Matarsu Suna Jima'i, nan Take da Zaran Sun Fara Sai Suyi inzali' a lokacin da Matansu Ke da Bukata Dasu kuma Dazaran Sunyi wannan inzalin Shi Kenan Sun Kare jima'i. Wanda Kuma hakan ba Karamar illa Yake Haddasawa a zamantakewar Aure ba Sai Kaga Mai-gida Yana Tayi wa Matarsa Magana Amma bata Saurarawa Ballantana Ta Kula Shi saboda Matar ta rainashi ya Koma Wata Kala Tunda ya Kasa Fitarda Kitse a wuta.


Menene Ke Kawo Matsalar Saurin Inzali ga maza?


A addinance Hakkin Kane Ka Rinka Biyawa Matarka da Bukata idan Matarka na Samun Biyan Bukata a Tare Dakai To Zaka ga a Koyaushe Hankalinta akanka Yake, Tarbiya da Ladabi Sai Dada Qaruwa Mukeyi Ko a Kotu aka je Matukar Matarka ta Fada Cewa Baka iya Biya mata da Bukatarta to Kotu Zata Baka Damar Tafiya Neman Magani, idan ka Samu Alhamdulillah, idan Kuma Baka Samuba Kasha Baka warke Ba, to Kotu Zata Raba Auren Gudun Kadda Matar Taje Ta Afka a Cikin Zina. Waiya'zu Billah


Abubuwan dake kawo saurin inzali ga maza Sun Hada da;


1 ciwon Basir, irin wanda yayi Kaka Gida a Kwankwason Namiji.

2. Ciwon sanyi da Sanyin Mara.

3. Karancin Ruwan Maniyi.

4.Gajiya

5.Taruwar Daskararren Maniyi Ga Mara.

6 Yawan Fushi Bacin Rai Tsakaninka Ma'aurara

7. Rashin Kwanciyar Hankali A lokacin yin jima'i 

8. Rashin Koshi Cin Abinci Ishashe

Da sauransu.


Maza masu Matsala ta Saurin inzali Su Daina Shan Kayan Zaki Kamar na Suga, Minti Alewa, Kafi Zabo, Coke, Lemon juice, da Kayan Maski Wadanda Ba Dangin Nama ko Kifi Bane. Sannan Kuma A Rinka Motsa Jiki Akai Akai (exercise) hakan zai kawar da matsalar saurin inzali ga maza. 



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel