Magani
Maganin
Maganin Gargajiya
MAGANIN KARIN GIRMAN NONO
Friday, January 31, 2025
0
MAGANIN KARIN GIRMAN NONO |
Ku samu garin hulba da garin shammar da zuma se ta rinka sa cokali dai dai na kowannen su a ruwan ta tafasa idan ta sauke se ta tace tasa zumar nan tasha.
Sannan ki samu man hulba idan kin gama shan wannan in za ki kwanta sai ki shafa man hulba a nonon ki sakat breziya me. Insha Allah indai kika juri yin hakan insha Allah zaki gode min.
Amma shi wannan haÉ—in sape da rana da yamma ne ake yi, indai kina son samun sakamako mai kyau. kafin nan da Wata 4 za ki samu canji sosai.
Domin wannan haÉ—in nayi amfani dashi nima a lokacin bai wuce saura wata 1 biki na ba kuma yamin maganin girman nono da aiki kuma kaga shine beda wani side effect sema lafiya da zai kara.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment