Maganin Haɗin Saka Maigida Tsalle Da Shewa A Yayin Jima'i — Android Pols

Sabon Haɗin Saka Maigida Tsalle Da Shewa A Yayin Jima'i
Maganin Haɗin Saka Maigida Tsalle Da Shewa A Yayin Jima'i


Abubuwan da ya shafi ni'ima, ɗaukewar sha'awa da bushewar gaban mace. Abinda yasa muke kawo muku waɗannan hanyoyi shine wasu suna gwadawa suna cewa ya yi musu wasu kuwa suna cewa bai yi musu ba shiyasa muke kawo muku wasu hanyoyin daban-daban domin dama shi maganin ba lallai ne ace kowa zai yi masa aiki ba, idan ya yiwa wani ba lallai yaiwa wani ba, shi magani ikon Allah ne.


Sannan kuma akwai mutanen da zakaga ciwo ya daɗe a jikin su yafi shekara 10 wasu 15 wasu kuma ƙasa da haka, don haka babu yadda zaiyu wanda suke ɗauke da cuta tsawon shekaru 10 da wanda suke da ciwo shekaru 2 ko 3 su sha magani kuma yai musu iri ɗaya har a samu waraka sai dai ikon Allah kawai. Amma hakan zaka samu wasu yana yi musu wasu kuwa baya yi. Shiyasa muke kawo hanyoyin daban-daban domin aci gaba da gwadawa.


Maganin Haɗin Saka Maigida Tsalle Da Shewa A Yayin Jima'i 


Wannan haɗin maganin shine ake kira da saka mai gida tsalle da nishadi, domin indai kika gwada shi kuma yaimki aiki a jikin ki to babu shakka zaki saka maigidanki tsalle da jindadi cikin yardar Allah. Kuma wannan haɗin kece kawai zaki sha ba sai maigidan yasha ba sai dai kuma idan shima maigidan yana da tasa matsalar daban. Amma idan kinsan cewa mijinki lafiya lau yake kece kike da matsalar rashin ni'ima to kiyi amfani da wannan abubuwan kamar haka;


(1) Man Habbatus-sauda

(2) Man Hula

(3) Man Na'a-na'a

(4) Man Tafarnuwa

(5) Zaitul Lauhus


Idan kin samu waɗannan abubuwan guda 5 da muka lissafa su a sama sai ki haɗasu waje guda ki juya. Za ki ringa ɗiban ƙaramin cokali kina sha, sai dai shi wannan haɗin ba'a so mace mai al'ada ta sha ( ma'ana lokacin da kike yin jinin al'ada ba'a so kisha wannan haɗin maganin). Sannan kuma budurwa ko bazawara kada ta yi amfani da wannan haɗin. Kuma ba'a shan wannan haɗin sai bayan anci abinci bayan kamar minti 5 sai a sha.


Idan kinsha bayan kin ci abinci sai ki tsaya a tsaye tsawon kamar minti 15 zuwa 20 zakiji abinda zai dinga fita daga jikin ki. Idan har kikaji wannan abin yana fitowa daga jikin ki yana gangara a jikin ki to aiki ya yi. Zakiji babu abinda kikeso a wannan lokacin sai kusantar mijinki. Shiyasa muka ce kada budurwa ko bazawara tace za ta yi wannan haɗin maganin ta sha domin zai iya bata matsala.



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post