Maganin Ciwon Mara' Ga Namiji 'Ko Mace" — Android Pols

Maganin Ciwon Mara' Ga Namiji 'Ko Mace"

Maganin Ciwon Mara' Ga Namiji 'Ko Mace"


Nasiha Ga Mai Haɗa Maganin Kafin Ka Hada Ka sani Cewar Shi Magani' Ana Shansa ne a Matsayin Sila' Hakikanin Waraka Tana Hanun Allah' Ka Gwada Maganin Ka Barwa Allah Ikonsa"


Wannan Maganin Ka Daure Ka Hadashi Ka Jarraba Insha Allah za'a samu sauki' insha Allah Kuma Wannan Magani Na Miji Ko Mace Kowa Zai Iya Amfani Dashi"


Mata Masu Fama da zafin Mara A Yayin da Al'ada Tazo Musu zasu Iya Jarrabawa kuma da yardar Allah za'a dace kuma Ayi Hamdala'


"MAHADIN MAGANIN SUNE KAMAR HAKA"


1 Tsamiya Guda Biyu' Ma'ana Tsamiya Sili Biyu

2 Garin Habbatus-Sauda Cokali 1' Koshiya Daya'

3 Ruwa Kofin Shayi Babba Guda Biyu

Zuma pure Mai Kyau Wacca Babu Gauraye a ciki"


Idan Komai Ya Samu Cikin Abinda Muka Lissafa'


GA YANDA ZAKA HADA MAGANIN KO YANDA ZAKI HADA MAGANIN" (Maganin Ciwon Mara' Ga Namiji 'Ko Mace") 


"Za'a Samu Ruwan Kofin Shayi Biyu A Dorashi akan Murhu Sai a Saka Silin Tsamiya Guda biyu Sai A Saka Garin Habbatus-sauda Cokali daya koshiya daya' Sai a zuba Acikin Ruwan' sai a Tafasa su' idan Sun Tafasa' Sai a samo zuma' Kamar Cokali biyu ko Uku' Sai a Raba Ruwan Biyu' zai zama kofi daya kenan' Sai a zuba zumar cokali 2' ko Uku A shanye' A ajiye Daya Kofin' idan yamma tayi' Sai a Kara Tafasashi' a zuba zumar Cokali 2 ko uku'  A Samu Kamar Wata guda Anayi Insha Allah wannan haɗin zai muku maganin ciwon Mara Ko Wanne Irine za'a Rabu dashi INSHA ALLAH


Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post