IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO? - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO?

IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO ?

IDAN MIJI MAI MATA BIYU YA YI TAFIYA, A INA ZAI SAUKA IN YA DAWO ?


Assalamu alaikum malam 

Don Allah fatawa nake da ita, Wai gaskiya ne Shari’ah ta ba namiji mai mata fiye da daya dama idan ya dawo daga tafiya ya sauka dakin duk wacce ya ga damar sauka a dakinta cikin matanshi??


Wa alaikumus salam 

A zahirin nassoshin Sharia ana gina hakan ne akan yarjejeniyar da take cike da adalci, duk abin da kuka cimma na daidaito tsakaninka da matanka mutukar ba a cuci kowa ba ya Yi daidai.


Wasu malaman suna cewa in miji mai mata biyu ya yi tafiya in ya dawo zai dasa daga inda ya tsaya, in kuma matar ce ta yi tafiya a ranar girkinta to ta sarayar da hakkinta.


Allah ne mafi Sani.



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel