Haɗin dabino da kaninfari — Android Pols
![]() |
Haɗin dabino da kaninfari |
KA TAFASA DABINO DA KANUMFARI KA Sha
Ka Nemi dabino Mai kyau Mai laushi kamar qwara 6 haka sai ka cire qwallon ka hada da kanumfari ka tafasa sosai sai ya tafasa sai ka sha da safe bayan an karya.
Magani ne Mai kamshi Mai dandano Kuma Mai amfani.
Yana Karawa idanu lafiya
Yana Karawa jiki karfi
Yana Kara lafiyar ciki
Yana maganin warin qashi da warin Baki
Yana Karawa zuciya,hanta da Koda lafiya.
Yana saukarda Jinin da ya hau.
Yana maganin zafin jiki
Yana Sanya bacci da samun hutu.
Yana washe qwaqwalwa.
Yana Saka cin abinci.
Sirrine babba ga mata masu aure.
A ranar da aka tafasa a ranar za a sha ba za a bari ya kwana ajiye ba.
Masu yin amfanin da fasahar mu suna kasuwanci,mun barku da Allah ya isa.
Muna da magunna garanti na cutuka daban daban a neme mu a WhatsApp ko inbox a facebook zaku ji dadin haduwarmu daku
Leave Comments
Post a Comment