Hadin Tafasa, Citta Da Sobo da maganin dake yi a jikin dan adam - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Hadin Tafasa, Citta Da Sobo da maganin dake yi a jikin dan adam

Hadin Tafasa, Citta Da Sobo da maganin dake yi a jikin dan adam

Hadin Tafasa, Citta Da Sobo da maganin dake yi a jikin dan adam 


YAKAI BAWAN ALLAH SHIN KASAN maganin cututtukan da hadin TAFASA CITTA DA Sobo ke yi? Idan baka sani ba gashi na kawo muku bayani kan yadda za ku yi. 

                       

Ka nemi citta qwara uku masu kyau ka hada da Jan sobo ka wanke sai ya wanku sai ka tafasa sai ya tafasa sosai, ka tsaye ruwan ga cup madaidaici sai ka tarfa Zuma cokali uku manya sai ka fifita sosai idan ya dan huce sai ka sha bayan an karya da kuma yamma bayan an ci abinci.


Wallahi wannan abun sha ne da yafi dukkanin kayan zaqin nan na kolba dana gwangwani da ake sha na drinks amfani nesa ba kusa ba.


To kusani magani ne da ke Kara jini Kai tsaye da izinin Allah


Kuma yana karawa jikin maza da mata harma da tsofaffi lafiya da kuzari.


Yana maganin cutukan huhu irin su tarin sanyi na mura, Kai harma da tarin tibi, da asma, da tarin nimoniya da ciwon kirjin, da kurajen huhu da majinar kirji da ta daskare, da tarin bronchitis.


Sannan yana magance kumburin ciki, tsutsar ciki, zafin ciki, yawan tusa.


Yana maganin cutukan fitsari waton urinary tract infections, kamar yawan fitsari da jin zafi yayin fitsari, da fitsarin jini, da kaikaiyin matse matsi, da cutukan sanyi.


Yana Maganin cutukan jini, da kumburin jini da ciwon gabobi da jiyojin jiki. Kai harma da maganin hauhawan jini.


Dr.salihannur



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel