Magani
Maganin
Maganin Gargajiya
Gargaɗi Akan Yawan Shan Lemu Mai Sugar — Android Pols
Tuesday, January 28, 2025
0
A yau, mutane da yawa suna yawan shan lemukan kwalba masu ɗauke da sukari mai yawa, amma ka san cewa hakan na iya haifar da cutar sikari da hanta?
Me Ya Kamata Ka Yi?
Madadin shan waɗannan lemukan kwalba masu sukari, ka zaɓi shan ruwa mai kyau ko ka yi amfani da lemu na gaske (fresh orange), ka tsince shi ka matse ruwan sa domin sha. Wannan ba kawai zai rage yawan sukari a jikinka ba, zai kuma taimaka wajen kiyaye lafiyar zuciya da jikinka gaba ɗaya.
Ka Tuna: Duk abinda kake ci ko sha yana da tasiri sosai akan lafiyarka. Ka kula da kanka domin rayuwa ɗaya ce ka samu!
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment