Don Matan Aure: Abubuwa 10 Na Mamaye Zuciyar Miji — Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Don Matan Aure: Abubuwa 10 Na Mamaye Zuciyar Miji — Android Pols

Don Matan Aure: Abubuwa 10 Na Mamaye Zuciyar Miji
Don Matan Aure: Abubuwa 10 Na Mamaye Zuciyar Miji  


Wasu matan suna dauka cewa yiwa namiji jan ido ko rashin kunya shike sa ya so su har ya rika yi musu abubuwan da suke bukata. 


Akwai kuma masu matan dake tunanin cewa yawan yin Jima'i da namiji zai sa ta shiga ransa. Sai kuma masu ganin Boka ko Malam ne zasu iya sa mazansu su so su. Duk wadannan ko da wasa basa sa miji ya so mace, ta zauna masa a zuciya yaji a duk lokacin yana matukar kewarta.


Ga wasu abubuwa 10 na mamaye Zuciyar miji wanda duk macen da zata rika yiwa mijinta su dole sai yaji bai iya rabuwa da ita, ga su kamar haka; 


1: Nunawa Miji Yarda 

2: Nunawa Miji Matukar So Da Kauna

3: Yiwa Miji Shagwaba

4: Yiwa Miji Barkwanci

5: Yawan Zugashi Da Kambamashi

6: Nunawa Abunda Kuka Haifa Da Wanda Ma Bake Kika Haifa Ba Nashi Kauna

7: Nunawa Iyayensa Dana Kusa Dashi So Da Kauna

8: Yawan yi Masa Godiya Da Duk Kankantar Abun Alheri Da Yai Miki

9: Kada Ki Zama Mai Yawan Korafi Ko Kawo Kara

10: Karfafa Masa Gwiwa Da yi Masa Fatan Alheri Ga Duk Wani Abun Alheri Daya Saka A Gaba


Wadannan sune wasu daga cikin abubuwa 10 na mamaye zuciyar miji, ko halayen da mace mai burin sace zuciyar mijinta zata yi amfani dasu domin ganin ta samu rike zuciyarsa.


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel