DON MASU FAMA DA CIWON HANTA FISABILILLAH - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

DON MASU FAMA DA CIWON HANTA FISABILILLAH

DON MASU FAMA DA CIWON HANTA FISABILILLAH
DON MASU FAMA DA CIWON HANTA 


Idan har kaje asibiti likita ya tabbatar da kana dauke da ciwon hanta Kowane rukuni A,B,C hr zuwa karshensu.


Idan kana da iyali kuma zaku je ayi maku kumbo test, Idn bata dauke da ciwon to akwai allurar da zaai mata asibiti maana bectinetion guda 3 ce. 


Anayinta duk bayan wata 2.


Idan kuma ta kamu To ga yanda zaka rabu dashi har abada da yardar Allah.


Amma kuma ka kiyaye dokokin da likita ya gindaya maka Ka kuma bi ka'idar shan magani.

Allah yaba marassa lafiyarmu na gida dana asibiti lafiya.


KAYAN HADI.

1. Garin habbatussauda cokali 10

2. Garin as-sidir (magarya) cokali 5

3. Garin tin (baure) cokali 5

4. Garin citta (ginger) cokali 1

5. Garin tafarnuwa cokali 1

6. Garin hidar cokali 5

7. Garin zogale cokali 3

8. Garin yansun cokali 2

9. Garin raihan cokali 2

10. Garin kusdul hindi cokali 2

Sai ahadesu waje daya sai asamu zuma mai kyau wadda bata da hadi Lita 2 ahada a cakudesu

Adinga shan chokali 3 kullum sau 3 arana. Tsawon wata 2 aje ayi awo idn baa warkeba akara shan na wata 2 hr zuwa wata shidda inshallah zaa samu warkewa gaba daya.


Kujaraba yanayi da yardar Allah


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel