Amfanin Zogale a rayuwar yau da kullum ga ɗan adam — Android Pols
![]() |
Amfanin Zogale a rayuwar yau da kullum ga ɗan adam |
Zogale na da amfani sosai a jikin ɗan adam sosai wanda babu damar iya bayyana yawan amfanin zogale ga rayuwar dan Adam, sai dai kawai mu fadi wasu daga ciki kamar haka;
1. Zogale na da sinadarai da ake kira da antioxidants. Waɗannan sinadaran suna kare jikin ɗan adam daga cuta da kuma abin da muke kira free radicals.
2. Zogale na da amfani wurin kashe kwayoyin cuta domin hana cuta da Cancer su yaɗu a jikin ɗan adam.
3. Zogale na da sinadaran da ke taimakawa wajan rage hawan jini ko hana kamuwa da bawan jini.Wannan baya nufin mutum ya daina shan maganin sa.
4. Zogale na da sinadaran bitamin, flavonoids da alkaloids waɗan da suke taimakawa wurin hana kamuwa da ciwon suga da ciwon hanta.
5. Ana iya amfani da zogale ta hanyar cin ganyen ko ta hanyar anfani da powdan sa.
Moringa Leaf Salad 🥗
(Kodon Zogale)
Here's a recipe for local salad using moringa leaf. It's more common in the North.
Here's what I used;
• Moringa leaf (boil to tender because it's usually hard)
• Yaji
• Garri Kulikuli (kulikuli powder)
• Fresh tomato, pepper, salt and Onions.
• Boiled egg (optional)
You can eat it as a main dish or a side dish. Best enjoyed using bare hand not spoon
Leave Comments
Post a Comment