Amfanin 'ya'yan gwanda ga lafiyar dan adam
![]() |
Amfanin 'ya'yan gwanda ga lafiyar dan adam |
'Ya'yan gwnda amfanin su ba zan iya kawo muku su gaba daya ba domin kuwa suna da yawa da kuma fa' Ida a rayuwar dan adam.
Ga wasu daga cikin amfanin ya'yan gwanda ga lafiyar dan adam kamar haka;
NAQUDA
Mai Ciki Ta Samu 'Ya'yan Danyar Gwanda Ta Maida su Gari, Da Zarar Taji Naquda ta Kankama Ta Kwa6a da Manja Tana Lasa,
Zata Sauka Cikin Dan Lokaci,
OLSA
Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Kunu, Sau Daya a Rana Kwana 7, Zaa Rabu da Olsa,
Maniyyi
Shan Garin 'Ya'yan Gwanda da Madara Na Qara Ruwan Maniyi,
CIWON SUGA
Shan Garin 'Ya'yan Danyar Gwanda Cukali 1 a Ruwan Dumi Na Sauke Suga Cikin Sauri a jikin Mutum,
HANA DAUKAR CIKI
Shan Garin 'Ya'yan Gwanda Cukalin Shayi Daya a Ruwan Dumi Bayan Yin Jima'i Na Hana Shigar Ciki,
TAIFOT DA MALERIYA
A Kir6a 'Ya'yan Gwanda a Tace a Ruwa Lita 4 Galan Daya Kenan, Asa Zuma Kimanin Cokali 10, Asha Rabin Kofi Sau 2 A Rana Har Ya Qare
Zaa Sami Lafiya,
DAJI (CANCER)
Shan Ruwan 'Ya'yan Gwanda da aka Kir6a Aka Tace Kofi Daya a Rana Sau 1Yana Rigakafin Kamuwa da Ciwon Daji,
AMMA fa Banda Mai jinjirin ciki ko Wanda baida Daya daga cikin wadannan ciwon. Mai Hanta ma na iya amfani da shi. Insha Allah.
Leave Comments
Post a Comment