Magani
Maganin
Maganin Gargajiya
Alamomin Yadda Ake Kamuwa Da ciwon hanta — Android Pols
Tuesday, January 28, 2025
0
![]() |
Alamomin Yadda Ake Kamuwa Da ciwon hanta |
Ciwon Hanta (Hepatitis): Ire-Irensa; Yadda Ake Kamuwa Da Shi; Alamominsa; Haduransa Da Hanyoyin Magancen Shi
Hepatitis (wato ciwon Hanta) Yana da Ire-ire Har Guda Biyar; Hepatitis A, Hepatitis B, Hepatitis C, Hepatitis D, Hepatitis E. Cikinsu Akwai Masu Bacewa da Kansu Bayan Sun Kama Mutum, Wasunsu Kuma Sai Anyi Magani. Haka Nan Wasunsu Basa Tsananta, Wasunsu Kuma Suna Tsananta
Sai dai Bincike Yayi Nuni da Cewa; Hepatitis A, Hepatitis B, da Kuma Hepatitis C sune Suka fi Wanzuwa Tsakanin Mutane.
Kowacce cikinsu alamominta, abinda yake haddasata, yadda ake maganceta, hanyoyin kamuwa da Ita, yadda ake kare afkuwarta ya banbanta da kowacce.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment