Alamomin da suke bayyana Mace tana maɗigo (Lesbianism) (Part 1-3)
Alamomin da suke bayyana Mace tana maɗigo (Lesbianism) (Part 1-3) |
Babu makawa muna ganin yadda yayanmu da kannenmu har ma da wasu daga cikin iyayenmu suke afkawa cikin wannan harka ta madugo. Wannan yasa nake so na bayyana wasu alamomi da iyaye zasu lura da su a yayansu, ko kawaye su lura da su a kawayensu, ko miji ya lura dasu akan matarsa don gane ko suna wannan harka ta maɗigo ko basa yi.
Allah ta'alah yana fada a cikin Qur’ani cewa kar mu yi zargi, sannan kada muyi zato, sannan kada mu yi kage. Don haka mu lura da kyau, ba lalle bane ace wanda yake da wannan alamomi yana yi ba. A bari hujjojin su bayyana karara kafin a yanke hukunci. Sannan yana da kyau mai karatu ya sani, wannan rubutu Research aka yi sosai kafin gabatar da shi.
Alamomin da Iyaye zasu lura dasu idan ƴaƴansu na yin madigo
1. Rashin son aure. Duk wanda yazo sai ta kore shi, kuma bata so a mata maganar aure. Although akan samu wasu masu shafar aljanu. Dan haka sai a bincika.
2. Admiration for women. Bayyana soyayya ga mace yar uwarta, soyayya ba ta kawance ba, wanda har tana iya jawo kishi.
3. Sleep overs. Zata rika yawan zuwa gidansu kawa kwana, kuma the same kawa tana zuwa gidanku ta kwana itama. Kuma idan sun zo kwanciyar bacci sukan saka pijamas ko sleeping dress dukansu.
4. Kishi akan kawa. Nuna kishi akan kawa ta yadda har idan ta ganta da wata zata iya fishi ko fada akan haka.
5. Alaka da kanana yara wanda ta girmewa sosai ko kuma manyan mata wanda suka girme mata sosai.
6. Buda jiki. Bata kunyar yin tsirara a gaban kawarta, kuma idan taga mace yar uwarta tayi tsirara sai ta rika yabawa surarta.
7. Twinning. Twinning shine ta rike wata kawa guda su rika komai iri daya. Kayan sawa, belongings, komai iri daya kamar wasu yan biyu.
8. Sanya zobe a tsakiyar yatsu ko karamjn yatsan kafa sannan da saka zobe mai kalar rainbow. Da kuma saka sarkar kafa a kafar dama kadai.
9. Exchanging gifts. Idan suna yawan exchanging gifts da wata kawa, kuma gifts da suke da opposite meaning, wato gift mai nuna daga namiji yazo daya kuma daga mace, amma mata ne suka bayar.
10. Kamanceceniya da maza. A harkar lesbian dole daya ce namiji daya kuma mace. Haka suke behaving. Don haka zasu iya wannan ta rika abubuwa kamar itace namijin dayar kuma kamar mace.
11. Having fantasies for naked women. Idan suka ga mace mai manyan nono ko babban hips, ko manyan mazaune, to basa iya kawar da kai. Sun yi ta magana kenan. Kuma suyi ta kai hannu. Misali sukan ce a cikin wasa "Shegiya Ladidi irin wannan Nono haka, sai kace madarar DANO".
12. Kissing mace. Basa kunya su yi kissing mace da sunan wasa. Yanzu zasu yi kuma su basar.
13. Watching female porn. Ajiye porn a waya amma porn na lesbians.
14. Denying husband sex without reason. Ayi mata aure amma taki jima'i da mijin. Wai bata sha'awarsa. Although shima daya ne daga cikin alamomin shafar iska.
15. Yawan gayawa mace tana son ta. Abu kadar sai ka rika cewa mace i love you. My love. Dear. Sweetheart. Darling. Bayyana soyayya karara.
16. Barin dogon farce a karamin yatsa, a kuma yanke yatsun tsakiya. Saboda da yatsun tsakiyane suke yi wa juna lalata.
17. Advocating for females rights. Su suka fi kowa nemawa mata yanci. Yawanci feminist akwai lesbians a ciki.
18. Always hiding her bags bcos she keeps vibrators. Yawo da sex toys irinsu vibrator da kuma dildos.
19. Following stuff about pride community. Nuna interest da kuma bibiyar shafuka da programs na pride community AKA LGBTQ. So following celebrities irinsu Ellen DeGenerous
Part 2: Alamomin da kawaye zasu lura dasu.
To be continued....
Muhammad Ubale Kiru
#MuhdKiru
Leave Comments
Post a Comment