Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo — Android Pols - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo — Android Pols

Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo

Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo 


Zan bude wannan bayani da labarin da Malama Juwairiyya ta taba bayarwa. Inda ta ce akwai wani mutum yana da mata biyu. Driver ne na babbar mota. Kullum yana hanyar tafiya. So watarana yazo gida ya kwana, washegari sai ya kama hanya zai tafi. Ya fita gari bai nisa ba sai mota ta lalace. Sai ya dawo gida, zuwansa ke da wuya sai ya bude kofar dakin daya daga cikin matansa. Bayan ya share mintina yana sallah, budewarsa ke da wuya sai ga matansa su biyu tsirara suna tsorar juna. Wannan sahihin labari ne. Banda shi akwia na siblings wato sisters yan gida daya wanda suma lesbian din suke. 


Don haka yana da kyau a matsayin ka na miji ka lura sosai. Sannan ka kasance mai baiwa iyalinsa hakkinsu na aure don kar su fada irin wannan. Especially matan sojoji, yanzu sune suke tashen yin lesbian a yadda bayanai suke nunawa. Kuma dama biri yayi kama da mutum. Duk wadda aka bari a gida na tsawan lokaci zata iya gamuwa da jarrabawowi kala kala. Don haka a rika kokarin basu hakkinsu don tsare su daga fadawa cikin musiba. 


Allah ta'alah yana fada a cikin Qur’ani cewa kar mu yi zargi, sannan kada muyi zato, sannan kada mu yi kage. Don haka mu lura da kyau, lalle ne ace wanda yake da wannan alamomi yana yi ba. A bari hujjojin su bayyana karara kafin a yanke hukuncin. Sannan yana da kyau mai karatu ya sani, wannan rubutu Research aka yi sosai kafin gabatar da shi. Sannan wasu masu alamomin nan ba lalle ace suna yi bane. 


Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo 


Akwai alamomi da dama wanda miji zai iya fuskanta idan matarsa tana aikata Madigo, A lura da wannan abubuwan kamar haka;


1. Denying sex. Bata son kwanciyar aure kwata kwata. Ba tare da wani dalili ba, ba rashin lafiya. Ba gajiya, haka kawai. Although shima akan iya danganta shi da shafar iska.


2. Kome mijinta zai bata kishinsa. Idan kana mu'amala da matan waje ko a jikinta. Bata damu ba kuma baya sha mata kai. Kuma bata damu ta kawo matan gidanka ba ko da kuwa wani abu zai iya shiga tsakanin ka da su. 


3. Friends coming for sleep over. Idan baka gari mata su rika zuwa gidanka taya matarka bacci da nishadi. 


4. Twinning. Kaga mata suna abu kamar yan biyu ita da kawarta. Komai tare suke. Wasu kayan ma tare kake musu baka sani ba. Wannan alamar zata iya kasancewa normal a wasu matan. 


5. Saka zobe a karamin yatsa na dama, ko anklet wato sarkar kafa itama a dama. Sannan a tara farce a karamin yatsa amma a yanke na tsakiya. Shi saka ankle wasu suma sakawa don ado. So a kula anan. 


6. Not caring for you. Bata damu da kai ba. Amma ta damu da wata friend mai zuwa wajenta. Akan wannan friend din zata iya fada da kai ko ma tace ka sake ta. 


7. Always going for scissors position during sex. Idan kuna kwanciyar aure tana yawan son kuyi scissors position. 


8. Porn preference. Tana son kallon porn. Kuma bata boye maka. Sannan mostly porn din ta Threesome ne (wato sex tsakanin mutum uku lokaci guda) ko Lesbians ko Milfs.


9. Having dildos and sex toys. Da auren ku amma wai sai tace mazakutarka ta mata karama sai ta sayi dildo ko vibrator. Dama ba don kai ta siya ba. Don ita da friends dinta ne. Kai ka zama hoto. 


10. Crushing women. Ka rika ganin tana son wasu matan, kuma tana yaba su. Sannan role models din ta duk feminists ne. Su take yabo yake kauna. 


11. Alaka da kanana yara wanda ta girmewa sosai ko kuma manyan mata wanda suka girme mata sosai.


12. Tara mata a gida idan miji baya nan. Kullum gidanta da kawayen banza. 


13. Bula jiki, irinsu cibiya, farji, kumatu da kuma kunne. Shi bular kunnen yan lesbians yana wani kawanya ne a kunnen. Ba kuma daya ko biyu ba. Da yawa.


14. Ka rika ganin wata babbar mace tana zuwa wajen matarka babu dangin iya bare na baba, wannan shima alamomin Madigo ne 


15. Idan kuma mata kishiyoyi kaga basa kishi, kuma suna zuwa dakin juna kwanciya, ko kaga suna hade maka kai suna fada da kai, kuma su basa fada da juna, kuma suna dinki iri daya, fita tare, har ma su rika nuna maka su basu damu kuyi jima'i tare ba, to ka dasa ayar tambaya akansu.


Wadannan sune Alamomin da Miji zai lura da su idan matarsa na yin Madigo. Da fatan Allah ya shirya dukkan matan dake aikata wannan mummunar dabia amin  


Muhammad Ubale Kiru


Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel