Shirye-Shirye
Abubuwan da ya dace mu kula a zamantakewar rayuwa
Friday, January 31, 2025
0
Abubuwan da ya dace mu kula a zamantakewar rayuwa |
Kina son ya tausaya miki amma bakya tausayin sa?
Kana son ta tausayama amma baka tausaya mata?
Wannan yana daga cikin matsalar mu a rayuwa, kowa na son a tausaya masa, amma ba kowa yake tausayama ba, kuma ba kowa ke gane mai tausaya masa ba balle har ya so mai tausaya masa.
Tausayi na daga cikin tabbatar da irin son da mutum ke ma, dan yana matukar wuya mutum ya so ka ba tare da tausayin ka ba kamar yadda yake da matuqar wuya mutum ya qika kuma ya tausayama.
Matuqar kana son mutum tabbas naturally zaka tausaya, ka ɗaga masa/ta ƙafa kuma ka masa uzuri a ɓangarori da dama, in baka son sa kuwa akasin wannan zaka na masa.
Fatimah Chikaire
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment