Wai Dagaske Ne Wata Macen Tafi Wata Dadi A Jima'ince? |
Wannan tambaya ne da a kullum yakan jawo muhawara bama ga maza ba hatta mata sunada bambamcin fahimta game da wata macen ta zarce wata dadi a saduwa irin na aure. Sai dai amsar wannan tambayar ba wahalar amsawa gareta ba.
Kaman yadda babu wata mace a duniyar nan da za a kirata mummuna har sai idan itace da kanta ta kasa bayyana kyaun nata. Shima haka mata suke a wajen Jima'i.
Duk wata mace tanada dadi da ɗanɗano sai idan itace taki ya zama mai dadin. A takaice amsar wannan tambayar itace mata dukkaninsu suna da dadi amma sune zasu iya tabbatar mazansu hakan.
Mata kananansu da manyansu an juya musu kwakwaluwansu da tunanin ai mata ba duka suke da dadi ba. Wannan yasa maza suke raina musu hankali na nuna musu ita da yake tare da ita a yanzu tafi wacce ya baro wajenta dadi. Hakan ya jawo mata suke yiwa junansu gori.
Haka nan idan namiji yana son ya wulakanta mace musamman mazinata ce mata yake batada dadi, hakan zai sa ta shiga cikin mugun tashin hankali ance mata batad dadi. Malama kinada dadi amma da hanyar tabbatar wa duk wanda zai sadu dake hakan ko akasin hakan.
Akwai kuma matan dama mazan da suke dauka cewa yawan ni'imar jikin mace suke sa tayi dadi. Anan ma ziro ne amsar domin ba haka bane. Da akwai mazan da kwatakwata basu son yin Jima'i da macen da take da yawan ni'ima sosai.
Domin mu tabbatar maka cewa duk wata mace tanada dadi, sai mun soma fadamaka matakan dake sa mace dadi da kuma abunda yake hanata. Gasu kamar haka.
Menene Yake Sa Mace Tayi Dadi?
1: Soyayya: Kafin namiji ya ji dadin saduwa da mace, sai har idan akwai soyayya na gaskiya a tare dashi. Duk namijin da zai yi Jima'i da wacce yake sonta, babu makawa sai yaji dadinta. Amma idan babu soyayya a tsakaninsu zai biya bukatarsa ne amma ba domin yaji dadin saduwa ba. Saboda jin dadin Jima'i ga mutum sai idan yanada natsuwa da wanda yake mu'amalar da ita. Saboda shi Jima'i jin dadin sa ba a dandano ake jinsa ba. Da kwakwaluwa ake jinsa. Wannan yasa idan namiji bai son mace ba zai taba jin dadin ta ba ko sau nawa zai yi sai har idan ya natsu da ita a zuciyarsa.
2: Bukatuwa: Kafin namiji yaji dadin saduwa da mace sai har a daidai wannan lokacin ya kamu sosai na bukatar yin Jima'i. Duk wani ni'imar mace muddin namiji bai ji ya matsu ko zumudin ya sadu da ita ba. Koda yayi ba zai ji dadinta ba. Don haka kafin mace ta yiwa mai saduwa da ita dadi sai har yana tsananin son Jima'i.
Ka lura, duk mutumin da bai jin yunwa ko sha'awar cin abinci ko wani kayan kwalama, idan aka tilasata shi sai yaci cushe kawai zai yi yana ci yana gunguni. Amma da zaka kawo masa wadannan cimakan a lokacinda yake tsaka da bukatar su. Zaka ga irin zumudi da santin da zai rika yi a lokacin da yake cin wannan abun. Wannan shine misalin da zaka fahimta.
Idan da za a kawo maka macen da ta fi ko wacce mace kyaun halitta amma bakada sha'awar yin Jima'i a wannan lokacin, za dai ka biyawa kanka bukata ne amma ba za ka ji dadinta ba.
3: Tsafta: Shima abune dake sa mace tayi dadi ga mijinta. Da zaran mace za ta tsaftace jikinta, da dakin da ake yin Jima'i tabbas za ta yiwa mai saduwa da ita dadi.
Daga lokacin da namiji yayi karo da doyi, wari ko hamami daga jikinki musamman ma gabanki. Daga wannan lokacin sha'awar mijin naki zai yi kasa. Wanda hakan shine abunda zai jawo miki rashin dadi ga wanda yake sarrafa ki. Hakan yasa duk tarin ni'imar da mace take dashi muddin batada tsafta mijinta ba zai taba yin Jima'i da ita ba saboda ya ji dadi, sai dai domin kwantar da sha'awar sa.
4:Yiwa Mijinki Abunda Yake So: Matan da basa yiwa mazansu abunda suke so kafin, lokacin da bayan kammala Jima'i abunda suke so, wannan macen bazata yiwa mai saduwa da ita dadi ba.
A lokacin wasannin motsa sha'awa. Idan mace ta fahimci mijinta mai son ya sha masa nonuwa ne ko murzasu. Ko tsotsan masa gabansa, duk abunda mace zata yi bazai ji dadinta ba a Jima'ince.
A lokacin gudanar da Jima'i nan ma akwai wasu abubuwan da maza suke son matansu na musu, wanda hakan yana kara musu dadin saduwa da ita. Misali yana son matarsa ta rika mulmula masa maraina a daidai lokacinda yake saduwa da ita, muddin ba hakan tayi masa ba ba fa zai ji dadin Jima'in ba koda kuwa a wannan lokacin ne kawai bata masa hakan ba. Haka ma bayan kammala Jima'i akwai abunda namiji yake son matarsa ta masa.
Muddin mace bazata natsu ta gano wadannan abubuwan ba, koda shekaru nawa zasu yi zaman aure bazai ji dadinta ba domin bata masa abunda yake so.
5: Sakin Jiki: Duk macen da bazata saki jiki ba tayi Jima'i da mijinta ba. Wannan takura kan nata da ta yi zai shafi jin dadin da mijinta zai ji. Akwai matan da sunanan kamar gawa sai yadda aka juyasu, idan aka nuna musu abunda ake bukata daga wajensu basa yi. Saboda kunya ko kuma rashin sabo. Irin wadannan matan sam basu da dadi wajen maza. Saboda ana samun wasu matan musamman ma amare wai kada ace sun 'yan iska ne. Sai su ki sakarwa mazajensu jiki. Wannan ba karamin kuskure bane kada ki zama hakan muddin dai kina son mijinki yaji dadin saduwa dake.
6: Yanayin Kwanciya: Mata da yawa basu iya kirkiro yanayin kwanciyar Jima'i rin wadannan matan idan suka kwanta suna kallo saman daki har mijinsu ya gama ya rufe basa motsawa basa cewa komai.
Idan kinason mijinki yaji dadin jima'i dake, ki gano yanayin kwanciyar da mijinki yake so ki rika masa kafin ma shi ya miki da kansa.
Muddin zaki rika kirkiro muku yanayin kwanciyar Jima'i daban da wanda kuka saba yi a kullum sai mijinki yayi kwadayin saduwa dake. Amma idan zaki zube masa kamar kayan wanki to ki sani ba zai taba jin dadin ki ba har abada.
7:Sadarwa A Lokacin Jima'i: Shi ma yana sa mace tayi dadi wajen mijinta. A lokacin Jima'i maza suna son mace ta rika tambayansu yadda suke ji da halin da suke ci da kuma abunda suke so a musu. Idan gaban namiji ya sabule zuwa waje saboda santsin gabanki, kama ki mayar ciki tare da bashi hakuri, da kuma neman sanin wannan yanayin ya masa ko dai ku sauyawa.
Sadarwa a lokacin Jima'i ba karamin samawa maza jindadi yake ba. Yana kuma tsayawa a ransu.
8: Sumbatu: Daban yake da sadarwan Jima'i. Domin shi sumbatu ga mata masu yi ba komai suke iya tunawa sun fada ba. Amma a sadarwa komai zata furta tana sane.
Haka zalika shi sumbatu yakan sa namiji ya fahimci cewa bada 'yar tsana yake Jima'i ba ko gawa ba da mutum ce. Maza masu son mace mai yawan sumbatu a lokacin Jima'i wannan surutun naba kangadon da matansu ke yi yake sama musu jin dadin Jima'i da ita.
Maza suna matukar dokin yin Jima'i da mata masu sumbatu saboda yadda yake da tasiri a kwakwaluwan su. Wadannan kalaman na batsa da kambama maza da mata masu sumbatu suke yiwa mazajensu suna karawa Jima'i armashi. Wasu mazan koda sun fita harkokin nemansu abun ya fado musu sai suji suna marmarin matansu.
Ni'imar Mace: Tabbas mace mai ni'ima tana samarwa mijinta jin dadin Jima'i da ita. Duk da ba ko wani namiji bane yake iya jimawa yana saduwa da macen da take da ni'ima a jikinta sosai saboda yadda ruwan gabanta yake da yawan da nan da nan zai santsin gaban mace zai kwasheshi ya kawo.
Maza na iya jin dadin Jima'i da mace mai yawan ni'ima ba kamar macen da gabanta yake a bushe ba. Duk da hakan mace mai daskaranren gaba zata iya jiyar da namiji dadi musamman idan zata iya masa wasu daga cikin abubuwan da muka ambata a sama.
10: Yanayin Zuwan Kanki: Ga mata masu zuwan kai na gaskiya ba masu kirkiroshi ba saboda sun gaji ko suna son su dadadawa mazansu. Maza na Jin dadin Jima'i da su.
Kada kiyi zuwan kai haka nan kawai ba tare da kin alamtawa mijinki gaki nan zuwa ba. Wannan kara, ihu da kankame namiji da suke yi a lokacin zuwan kansu, wani lokacin shi ke jawo shima namiji yayi.
Kada ki zama kurma idan kika zo yin zuwan kai. Saki jiki sosai ki sanar masa yadda ya kaiki kololuwar jin dadin Jima'i. Kada sai bayan an gama ki rika cewa kinyi zuwan kai sama da daya, alhali shi bai ga wasu alamun hakan ba. Alamtawa mijinki zaki kawo, ihun ki da kalamanki a wannan lokacin da yanayin suna sa namiji yaji dadin saduwa dake. Irin wadannan abubuwan ne suke sa maza zumudin matansu.
Wadannan abubuwan guda 10 da muka kawosu, suke sa mace tayi dadi a wajen namiji amma ba kamar yadda mutane da dama harma da matan suka fi tunanin yawan ruwan gaban mace ke sa ta dadi ba. Sam ba haka bane.
Mace idan teku zata cika saboda ruwa muddin wanda take Jima'i da shi ba zai samu wadannan abubuwan daga gareta ba, babu wani dadin da zata jiyar dashi. Da wannan ne yake tabbatar maka duk wata mace mai dadi ce amma sai idan ta iya yadda zata jiyar da mijinta dadin.
Tsukewar gaban mace ko girman gabanta armashi suke karawa maza amma jiyar da namiji ainihin dadin jima'i dake dole sai kin bi wadannan matakan sannan duk namijin da ya sadu dake zai san ya hadu da mace mai dadi.
Mace mai tsukenken gaba, da akwai yadda zata sarrafa mijinta har ya ji dadinta koda mai girman gaba ne. Haka ita ma mace mai wagegen kofa da akwai yadda za ta gudanar da kanta namiji ya ji daɗin ta. Don haka kada wani ya sake ce Miki baki da dadi, a dai ce miki baki iya ba.