Menene amfanin dabino a jikin mutum?
![]() |
Menene amfanin dabino a jikin mutum? |
Shin ko kun san menene Amfanin Dabino a jikin 'Dan Adam? Idan ba ku sani ba a yau na zo muku da cikakken bayani a takaice kan muhimmancin dabino a rayuwar dan adam.
Menene amfanin dabino a jikin mutum?
Ga wasu daga cikin amfanin dabino ga dan adam.
1. Yana samar da ruwan jiki
2. Yana taimakawa mata masu ciki
3. Yana karawa mai shayarwa ruwan nono
4. Yana gyara fatan jiki
5. Yana maganin ciwon kirji
6. Yana maganin ciwon suga
7. Yana maganin ciwon ido
8. Yana maganin ciwon hakori
9. Yana gyara mafitsara
10. Yana maganin basir
11. Yana kara lafiyar jarirai
12. Yana rage kiba, wadda ba ta lafiya ba ce ma’ana kumburin jiki na ciwo
13. Yana maganin, majina
14. Yana sa kashin jiki ya yi karfi
15. Yana maganin gyambon ciki (Ulcer)
16. Yana kara karfi da nauyi
17. Yana maganin ciwo ko yanka
18. Yana karawa koda lafiya
19. Yana maganin tari
20. Yana maganin tsutsar ciki
21. Yana maganin kullewa ko
cushewar ciki
22. Yana rage kitse
23. Yana maganin cutar daji
(Cancer)
24. Yana maganin cutar Asma (Asthma)
25. Yana kara karfin kwakwalwa
26. Yana maganin ciwon baya,
ciwon gabbai, ciwon sanyi wanda yake kama gadon baya.
27. Yana kara sha’awa da kuzari
28. Yana magance cututtuka dake damun kirji
29. Yana karya sihiri.
30. Yana kara lafiya ga duk mai ta'ammali dashi.
Leave Comments
Post a Comment