Me kike jira baki aure bane?

Me kike jira baki aure bane?
Me kike jira baki aure bane? 


Mu daina cewa mata wai "ke ma kiyi aure" ko "yaushe zaki aure", ko "Har yanzu baki aure ba" . Wallahi tafi ka san ta yi auren. Kuma ta fi ka son ita ma ace mata matar wani. Mutum fa baya wa kansa aure, aure nufi ne na Allah.


Wasu ma lalura ce. Domin mata da yawa aljanu suna hana su aure. Depression da mental illnesses suna hana su aure. Iyaye suna hana yayan su aure. Maza suna wa mace sihiri don su hana ta aure.


Kai dai idan kaga mutum yana struggle, Fal yakul khairan, au li yasmut. Wato idan baza ka fadi alheri ba, toh shirun ka yafi alheri. Idan kayi musu addua, tabbas kai mumine. Allah ya shiga lamarin mu Amin.


Kuna iya kallon wannan bidiyo domin jin cikakken bayani kan dalilan dake hana wasu matan aure da wuri 👇👇👇

Me kike jira baki aure bane?

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post