Maganin Ciwon Sanyi Na Maza Da Mata — Android Pols
Maganin Ciwon Sanyi Na Maza Da Mat |
Akwai alamomin da mutum zai gane yana dauke da ciwon sune, kodayake alamomin sun sha bambam a tsakanin mutane. Kusan kowane akwai irin yanayin dake ji a jikinsa.
Za ku kawo muku alamomin sanyi na mace da kuma namiji,
alamomin da ke nuna mace na dauke da cutar sanyi, gasu kamar haka
Alamomin Sanyi Na Mata
– Jin Zafi Lokacin Jima’i
– Kaikayin Gaba
– Fitar farin ruwa a gaba
– Gushewar Sha’awa
– Warin gaba.
Alamomin Sanyi Na Maza
– Kankancewar Gaba
– Saurin Inzali
– Kaikayin Matse matsi
– Kaikayin Gaba
– Gushewar Shaawa, Da Sauransu.
Abinda Za’a Nema
– Namijin goro guda 5
– Citta mai yatsu guda 4, ko 5
– Tafarnuwa guda 3 da
– Lemon tsami guda 1.
Yadda Ake Hadawa
Idan an tanadi abubuwan da muka bayyana sai a yanka su kanana Kuma a jajjaga su, Shi kuma lemon tsamin a yanka shi a matsa ruwan a cikin tukunya Kuma a jefa bawon a ciki a tafasa su duka, A tace kafin asha, a zuba zuma idan za’asha dan yayi dandano, Asha rabin kofi sau uku 3 a Rana na tsawon sati 2.
Insha Allahu za’a sami waraka idan aka jarraba
Leave Comments
Post a Comment