Jerin fitattu a masana’artar Kannywood da suka yi mutuwar fuju'a da bayani kan sanadin mutuwar fuju'a

Daga shekara 2 zuwa yanzu masana'antar Kannywood ta yi rashin wasu daga cikin Fitattu da suka rasa rayukansu a dalilin mutuwar fuju'a.

Na karshe da yai irin wannan ya rasuwar a satin da ya gabata shine El-Muaz Birniwa wanda mutuwarsa ta girgiza masana'antar har da masoya da sauran al’umma a fadin Najeriya.

Baya ga El-Muaz Birniwa akwai wasu fitattu a masana'antar Kannywood da suka yi irin wannan mutuwar ta fuju'a, ku kalli wannan video domin jin cikakken bayani kan Fitattun jaruman da sukai mutuwar fuju'a da kuma karin bayani daga Dr Adamu kan abubuwan dake haifar da mutuwar fuju'a. 👇👇👇

Jerin fitattu a masana’artar Kannywood da suka yi mutuwar fuju'a da bayani kan sanadin mutuwar fuju'a

Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post