Abubuwan dake jawo yawan mutuwar aure |
Ana yawan samun mutuwar aure, wani auren ko wata 1 baya yi sai kaji an rabu, wani kuwa watanni 3 zuwa 5 ne ake rabuwa. Kai akwai auren da naji labari sati 2 kacal aka yi aka rabu.
Shin menene yake kawo mutuwar aure da wuri a wannnan zamanin? Wannnan itace tambaya da tai yawa kuma ake son sanin abubuwan dake haddasa faruwar hakan.
Hakan yasa na kawo muku bayani cikin video kan binciken da aka gudanar dake jawo yawaitar mutuwar aure a wannnan zamanin. Ku latsa wannan shudin rubutun na kasa ku saurari bayani. 👇👇👇
Abubuwa 7 dake jawo mutuwar aure a wannnan zamanin