Nijeriya ta taɓa mallakar kamfanonin sarrafa fata guda 84 har da rassa a Italy da Spain- NILEST - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Nijeriya ta taɓa mallakar kamfanonin sarrafa fata guda 84 har da rassa a Italy da Spain- NILEST

Nijeriya ta taɓa mallakar kamfanonin sarrafa fata guda 84 har da rassa a Italy da Spain- NILEST
Nijeriya ta taɓa mallakar kamfanonin sarrafa fata guda 84 har da rassa a Italy da Spain- NILEST

Cibiyar Sarrafa Fata, Fasaha da Kimiyya ta Ƙasa, NILEST, ta baiyana cewa Nijeriya ta taɓa mallakar kamfanonin sarrafa har guda 84.

Shugaban cibiyar, Mohammed Yakubu ne ya baiyana hakan ga Kamfanin Dillancin Labarai na Ƙasa a yau Lahadi a Abuja, inda ya ce a wancan lokacin, kamfanonin na da rassa a Italiya da Spain.

Sai dai ya ce cibiyar za ta samar da majema a dukkan jihohi Nijeriya domin farfaɗo da harkar a fadin ƙasar.

Ya ce wannan ya zama dole domin samar da gine-gine da fasahar zamani domin sarrafa fata ta hanyar zamani.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel