Mata ta rubuta sakon hakuri da kuɗi Riyal 3,000 ta soke a jikin wata mota da ta daka yayin da ta ke tuƙi a Saudiya - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Mata ta rubuta sakon hakuri da kuɗi Riyal 3,000 ta soke a jikin wata mota da ta daka yayin da ta ke tuƙi a Saudiya

Wata mata ta rubuta sakon bada hakuri, sannan ta saka takardar a cikin ambulan tare da Riyal dubu 3 ta soke a jikin wata mota da ta bugawa a yayin da ta ke tuƙi a ƙasar Saudi Arebiya.

Shafin Life in Saudi ya rawaito cewa matar ta daki motar ne da ke fake a gefen hanya lokacin da ta ke tuƙi, amma sai ta tsaya ta na jiran ko mai motar zai zo.

Bayan ta dan jira ba ta ga mai motar Ba, a cewa Life in Saudi, sai ta dakko biro da takarda ta rubuta sakon bada hakuri, inda ta amince da kuskuren ta, sannan ta saka Riyal 3,000 ga mai motar don ya gyara wajen da ya yi dameji.

Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel