Kannywood
Labaran Kannywood
Jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya ta magantu a wani sakon video da ta wallafa
Wednesday, November 20, 2024
0
![]() |
Murja Ibrahim kunya |
Bazan sabawa Uban gijinaba domin Bazan Saba Alƙawarin dana daukarwa Mahaifina na Kare Mutuncinaba ~ Murja Kunya:
Jarumar Tiktok Murja Ibrahim kunya ta Bayyana a Cikin wani bidiyo tana Mai cewa tunda take Bata taba kwashe kwanaki bakwai ba tare da taga Mahaifintaba,
Amma Yanzu tace Yana kwance Bashi da lafiya an hanata zuwa ganinsa.
Jaruma Murja tace tana sa rai tare da Rokon Allah cewa ya Ha'da idonta da Mahaifinta kafin ya rasu ya koma ga Allah
Daga Baba Abdullahi
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment