Labaran Kannywood
Jarumar Kannywood Aisha Humaira ta bayyana alakar dake tsakaninta da Rarara
Tuesday, November 12, 2024
0
Asiha Humaira |
Jaruma a masana'antar Kannywood, A'isha Humaira ta bayyana cewa maganar da wasu ke yaÉ—a wa cewa Rarara ya kai sadakin aurenta a lokacin da suka ziyarci birnin Maiduguri kai tallafi ga Æ´an ambaliyar ruwa ba gaskiya ba ne.
Humaira ta bayyana haka ne ta cikin wata tattaunawa da ta yi a ɗakin watsa shirye-shirye na jaridar Dokin Ƙarfe TV, inda ta ƙara da cewa,
"Wallahi ƙarya ne, Rarara bai kai sadakin aurena ba". In ji ta.
Ta kara da cewa bai kamata mutane su rika bayyana abubuwan da basu sani ba, babu amfanin mutum ya hada zance a kan karya. Rarara yana matsayin maigidana ne ba miji ba. In ji ta.
Me zaku ce ?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment