Duk irin kaunar dake tsakaninki da Mijinki Kada Ki yarda ya saba yi miki wadannan abubuwan 5 |
Akwai wasu halayen da maza ke yi musamman a zamantakewar aure wanda kan shafi walwala da jindadin zama ga mata. Mazan aure da dama na yin dabiun da kan jawo musu matsala a zamantakewar auren su.
A cikin wannan video na kawo muku bayani kan wadannan abubuwan da ya kamata matan aure su kiyaye tare da kulawa don Kada mazaje su su rika yi musu wannnan abubuwan.
Ku latsa wannan shudin rubutun na kasa ku kalli video 👇👇👇
Duk irin soyayya dake tsakaninki da Mijinki Kada Ki yarda ya saba yi miki da wadannan abubuwan