Labaran Ban Al'ajabi
ALLAHU AKBAR: Tace "Addinina ya hanani gaisawa da maza"
Sunday, November 24, 2024
0
![]() |
Khadija mohammed (husna) |
Wata yarinya mai suna Khadija mohammed (husna) daga makarantar sweet heaven high school dake garin kano taki mikawa shugaban rukunin bankunan UBA hannu mr Oliver Olawuba.
A lokacin data zo na daya a gasar da gidauniyar UBA foundation ta shirya, sa’ilin da ake mika mata lambar karramawa.
A cewar Husna gaisawa da maza ya sabawa koyarwar addinin Islama.
Shin yaya kuke ganin abinda Khadija tayi?
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment