Abubuwan da mata ke yi dake tilastawa maza wasa da al'aura

Ko kunsan cewa mata sune Ke tilastawa maza wasa da al'aura
Abubuwan da mata ke yi dake tilastawa maza wasa da al'aura 



Wannan rubutu yana bukatar sharing, Allah ya baku ikon yi.


Dalili daya ne dani wanda ya tabbatar mini da matan yanzu ke jefa maza cikin bala'in istimna'i wato wasa da al'aura.


Ga dalili na;

Yanzu Allah ya kawo mu zamanin da kaso 80 cikin dari na samari basa iya diban awoyi batare da sun shiga shafukan sada zumunta ba kamar Facebook, Instagram da sauran su.


Kuma a wannan lokaci yan matan hausawa sunyi kaurin suna wajen wallafa hotuna masu saurin daukan hankalin namiji da tayar mishi da sha'awa, za kuga duk wani waje da namiji yafi sha'awa a jikin mace an fitar dashi fili ko kuma an bayyana shi karara.


Hakan yasa maza da dama marasa aure ke zina da irin wadannan hotunan wato instimna'i zinar hannu don korewa kansu sha'awa.


Hakika duk wacce ta wallafa irin wannan hoton da ke bayyana wani shashi da namiji zai gani sha'awar sa ta tashi to lallai tsinanniya ce a wajen Allah.


Domin Allah ya tsinewa mata masu bayyana tsiraici.


Shawara ga samari.

Dole ku kiyaye ganin ku, sannan ku guji irin wadannan shafukan, domin duk mai aikata istimna'i hakika yana aikata babban zunubi. Sannan akwai illoli masu tarin yawa dake tartare da wannan dabi'a.


Da fatan duk wanda ya saurari wannan sako shima zai tura wa wasu yan uwa maza da mata a shafukan sada zumunta.


Allah ya karemu.


Don Allah kayiwa koda groups biyu ne sharing Allah ya bamu ikon gyarawa.



Suleiman Inuwa

I am a professional website developer and also an SEO expert.

Post a Comment

Previous Post Next Post