Shirye-Shirye
Ƴar kasuwa ta hori mata da su dena kishi da juna
Saturday, October 26, 2024
0
![]() |
Ƴar kasuwa ta hori mata da su dena kishi da juna |
Wata Rebecca Godwin Isaac ta yi kira ga ƴan uwan ta mata da su dena kishi da ganin ƙyashi da kuma saka son duniya a rai.
Isaac ta yi kiran ne a wani taron mata da aka gudanar a jiya Abuja, inda ta nuna cewa kishi da bakin ciki ba abinda su ke haifar wa sai mutuwar zuciya.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment