Breaking News
Chidinma Adetshina ta zama Sarauniyar Kyau ta Nijeriya
Sunday, September 1, 2024
0
![]() |
Chidinma Adetshina |
An zabi Chidinma Adetshina da ta wakilci jihar Taraba a matsayin sarauniyar kyau ta Nijeriya.
Shafin Africa Fact Zone ne ya bayyana hakan a wani bidiyo da ya wallafa a X a daren Asabar.
"Chidimma Vanessa Adetshina ta zama Sarauniyar kyau ta Najeriya ta 2024".
Ita ce dai za ta wakilci Nijeriya a gasar sarauniyar kyau ta duniya da za a yi a kasar Mexico.
Previous article
Next article
Leave Comments
Post a Comment