Motsa jiki da yin tattaki a kafa yana kare Dan adam daga saurin mutuwa - Bincike - Android Pols - latest news, natural remedies, and entertainment

Motsa jiki da yin tattaki a kafa yana kare Dan adam daga saurin mutuwa - Bincike

Motsa jiki da yin tattaki a kafa yana kare Dan adam daga saurin mutuwa - Bincike
Motsa jiki da yin tattaki a kafa yana kare Dan adam daga saurin mutuwa - Bincike


Wani binciken Masana ya gano cewa yawan motsa jiki ga dan adam na taimakawa wajen hana saurin mutuwa. Idan mutum zai rika motsa jikinsa ta hanyar yin tattaki ko daukar wani abu mai nauyi yayi tafiya a kalla ta minti 30 a rana zai taimaka wajen kare shi daga mutuwa da wuri.


Akwai bayanai da dama da kuma salon Yadda ake so dan adam ya rika motsa jikinsa akai akai kamar yadda Masana suka bayyana a wannan VIDEO.


Ku kalli wannan video don jin cikakken bayani kan amfanin motsa jiki ga Dan adam

👇👇👇

VIDEO



Related Posts:
Previous article
Next article

Leave Comments

Post a Comment

Iklan Atas Artikel

Iklan Tengah Artikel 1

Iklan Tengah Artikel 2

Iklan Bawah Artikel