kwanciyar jima'i mai dadi |
Samun nishadi da jindadi yayin jima'i yana da alaka da tunani da aikin kwakwalwa. Idan mace ta kasance tana fargaba, ko tana wasu tunani a kan Jima'i mai dadi, kamar tunanin jin zafi ko rashin samun gamsuwa, to jikinta zai yi wa wannan tunani nata biyayya, sai ya kasance sam bata jin dadin saduwa da mijinta.
Shiyasa yana da kyau ya kasance akwai soyayyar juna tsakanin ma'auratan biyu, kuma ya kasance suna zaunawa su yi hira ta soyayya, su dinga fadi wa juna abubuwan da ya fi sanya su jindadi yayin jima'i.
Da yawan ma'aurata rashin samun fahimtar juna ke kashe aurensu, ya dace ku fahimci abinda junanku ke so.
Idan kuka iya kula da bangaren jima'i, tabbas zaku mance da matsaloli masu yawa. Domin jima'i mai dadi yana gusar da damuwa da gajiya.
Domin samun shawarwari akan kwanciyar aure, ko jindadin Jima'i sai ku cigaba da kasance tare damu a wannan shafin.