Jima'i mai dadi Guda 7 |
Sanin hanyoyi da siffofin Jima'i mai dadi, na daga cikin abinda ke kara soyayya da jindadin rayuwar ma'aurata a zamantakewar aure
Da yawa daga cikin ma’aurata basu san siffofin yadda ake gudanar da jimai mai dadi ba, musamman Sabbin ma'aurata. Hakan yasa yau na kawo muku wasu siffofin jima’i 8 da ya dace duk ma'aurata su san su don samun karin jindadin Jima'i.
Jima'i mai dadi Guda 7
Ga Jerin siffofin kwanciyar jima'i mai dadi dake taimakawa ma'aurata samun nishadi da jindadi a zamantakewar aure. Gasu kamar haka;
(1) Kwanciyar gaba da gaba
Yadda ake yi wannan kwanciyar kuwa shine, Mace ta kwanta akan gadon bayanta, ta wara cinyoyinta, shi kuma miji ya kwanta akan ruwan cikinta, amma ya dan dafa gado ko shimfida da suke kai don ya rage nauyinsa akan matarsa, sai ya sanya ciyoyinsa a tsakanin nata. Sannan sai ya sanya azzakarinsa cikin farjinta sannu a hankali. wannan kwanciyar na da kyau sosai sannan kuma tana baiwa ma'aurata damar yin shafe-shafe da gugar Juna.
(2) Kwanciyar bangare daya
Wannan kwanciya ta kasu kashi biyu ne Akwai kwanciyar bangare daya ta gaba akwai kuma ta baya. Kwanciya bangare daya ta gaba wannan kwanciya mace ta kan kwanta ne ta gefenta na dama, shi ma namiji sai yayi irin wannan kwanciyar ya fuskanci matar tasa, amma dole ne sai matar ta daga kafarta daya kadan sannan namiji zai iya sanya azzakarinsa cikin farjinta.
(3) kwanciyar bangare daya ta baya
Wannan kwanciya ana yinta ne kamar yadda ake yin kwanciyar bangare daya ta gaba. banbancin kawai shine ita wannan ta baya ake yi. Kuma wannan kwanciyar jima'i mai dadi ne da ya dace ma'aurata su rika yi.
(4) jima'i zaune
Yadda ake yin wannan jima'i in shine namiji zai zauna ita Kuma matar zata zauna akan ciyoyinsa, sannan sai ta taba cinyoyinta shi ma namiji ya dan bude gwuiwoyinsa domin ya raba cinyoyin matar tasa. Sai ya shiga da azzakarinsa sannu a hankali.
(5) sukakken farji
Tsukakken farji na matukar taimakawa Ma'aurata su sami dadi dandanon jima'insu sabanin wawakeken farji mai fadi. Mata a dinga gyara farji da nono domin wannan itace mace.
Yawan maniyyi na sanya ma'aurata su sami dandanon mai gamsarwa a wurin jima'i, don haka yana da muhimmanci ma'aurata su dinga cin abinci mai gina jiki da kara lafiya ta yadda zasu samu wadataccen ruwan maniyyi a jikinsu.
- wake da albasa.
- naman kaji da kwai.
- ayaba da lemo.
gwanda da inibi da dai sauransu. Cin su na taimakawa wajen kara sa jima’i mai dadi da gamsuwa.
(6) Cikakken azzakari
Idan azzakarin mai gida ya kasance karami Farjin matarsa kuma ya kasance mai fadi to hakika ma'aurata ba zasu mi jin dadin dandanon jima'insu ba.
(7) karfin azzakari
Karfin azzakari na matukar taimakawa ma'aurata ta yadda zasu more dadin dandanon jima'insu ya kamata maigida ya rika kula da lafiyar azzakarin sa sosai. Na kawo wanna ne domin gaba daya matsala zata zama ta wannan ne insha Allah.
Wannan sune siffofin Jima'i mai dadi Guda 7 da ya dace duk ma'aurata su iya sannan su dinga yin su. Da fatan duk kun amfana daga abubuwan da kuka Karanta.